Chapter 1 page 95

180 17 0
                                    

*WANNAN RAYUWAR💐💐💐*
Based on true life story

Chapter One
page 9⃣5⃣

By
*MARYAM SULEIMAN INDABAWA (Antyy)*

*FATIMA MUHAMMAD SANI (ZarahArkel)*
*HALIMA MUHAMMAD SUNUSI (Barrister S@dy)*

🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
*Hakuri da Juriya Online writer's (HAJOW)*✍🏻✍🏻✍🏻
🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
(United we stand, our aim is to educate, entertain and enlighten our readers in a adventurous manner.)

Dedicated to *Hakuri da Juriya Online writer's Fans* (Allah bar zumunci da kauna)
Wannan littafin sadaukarwa ne ga daukacin masoyan Association din mu wato *HAJOW*

*
Tana zaune taji sallamar angwaye gaban ta ne ya tsanan ta faduwa tana ji suka shigo suka zauna a falo. Sani ya taho dakin da take ciki ya bugo ji tayi kamar zuciyar ta zata fadi kasa dan tsoro. Yai sallama ta amsa murya na rawa tin daga nan ya gane a tsorace ta dan haka sai ya fara boye zalamar sa a fili ya mai da ta a boye. Ya karaso ya durkusa yana fadin
"Amarya ta kin iso lafiya?"

"Ina yini?"
"Lafiya lou kin iso lafiya?"

"Alhamdulillah!"
Ta bashi amsa. Hannu yasa ya dage abinda ta rufe fuska dashi ya sakar mata murmushi ya mike tare da kamo hannu ta ya mikar sai ya rumgume ta.

Mutsu mustu ta fara alamar bata saba ba zuciyar ta kuwa sai bugawa take shi kuwa har ya fada cikin wani yanayi da kyar ya zare ta a jikin sa yana fadin
"Finally dai you are now Mrs Sani and you are my halak my properties. Allah yadda muka tsare kan mu Allah ka bamu zaman lafiya da zuri'a mai albarka. Allah ka tsare mana zuriar mu. Allah ka bani ikon rike matata da amana Amin."

Ya kamo hannun ta yace
"Muje mu sallami su Bashi ko?"
Suka fita ta zame hannun ta a kasa ta zauna ta gaisa da su suka amsa suna mata Allah sanya alheri anan sukai musu nasiha sannana akai addu'a suka ajiye musu kayan da suka kawo suka musu sallama. shine ya mike ya raka su ya rufe kofar ciki.

A inda take anan ya same ta ya karasa yace
"To ai sun tafi ko?"

Ya bude fuskar ta. Ledar da suka shigo da ita ya bude ya dauko naman da suka shiga dashi da lemo. Ya dauko cinyar kaza da kyar ta amsa tayi ci biyu tayi tace ta koshi. Dan haka yace
"Kije kiyi alwala bari nazo muyi sallah."

Ya tattara kayan ya kai kichen yasa wasu a firij wasu kima ya ajiye. A bakin gado ya same ta tayi alwala. Ciki ya shiga yai alwala ya fito ya jasu sallah bayan sun idar ya mausu addu'a sannan yai mata tambayoyi akan addini duk ta amsa masa daga nan yace
"Tashi ki rage kayan ko?"

Kafada ta make yai murmushi ya fita ta mike ta haye gado ta kudindune da mayafin ta. Yana dawowa da shirib bacci ya kashe fitila ya hau gadon yana fadin
"Hira zamuyk fa ba bacci Honey!"

Ya mikar da ita nan ya fara bata labarai tin tana dar dar dashi har ga sake tana ta dariya wanda ya samu ta shige jikin sa hannun ta cikin nasa ta haka ya fara aika mata da sakon sa. Wanda kan kace me Hajara jiki yai sanyi domin kuwa bata saba jin irin wannan abubuwan ba.

Lokacin da ya fara kissing nata kuwa sai da nunfashin ta ya dauke na wicin gadi hankalin ta ya gushe dan ba tace ga abinda ke faruwa ba. Da haka yai mata wayo ya zuge zip din riga da siket din ta bata tashi aure ba sai ji tayi yana sucking boost din ta abinda ya sa taji wani iri nan ya cigaba da romancing nata a haka ya ya shige ta.

Ba karamar wahala ta sha a wajen sani ba domin sai da ya maida ta cikakkiyar mace sannan ya sarara mata. Yana sa mata albarka. A daren ya gyara ta ya canja zanin gado ya dawo ya kwantar da ita shima ya gyara jikin sa yazo ya rumgume ta a jikin ta yana jin wani son ta da kaunar ta na kara mamaye zuciyar sa.

WANNAN RAYUWARWhere stories live. Discover now