Chapter 1 page 16

272 14 0
                                    

*WANNAN RAYUWAR💐💐💐*
Based on true life story

Chapter One
page 1⃣6⃣

By
*MARYAM SULEIMAN INDABAWA (Antyy)*





Sam rayuwar bariki batai ba. Ina cikin cin duniya ta da cinke na fara wani irin zazzafi sai kuma zubar jini da na dinga yi wanda yasa naje asibiti suna dubani sukace sai an min aiki domin a cire mahaifata saboda yadda nake yin planing ko ta wanne hanya ya sa Mahaifata ta lalace kuma in ba a cire min ba zan ta ciwo ne ko in rasa rai na.

Ina ji ina gani aka ciren mahaifata bayan na warke na koma ruwa. A lokacin in bariki sam bana tunawa da Allah da azabar sa dan kudi sun gama rufen ido da ruda ta. A lokacin na zama babbar yarinya wacce manyan alhazawa ke nema na amman sai naga dama.

Har da kafurai mu'amala nake dan na hadi da wani Kizz wanda mukai rayuwar sosai dan shi in zai amfani dani sai ya ban kayar da zata haukatani ta dada min feeling wanda sai yadda yayi dani karfi ne dashi gashi yana shan abu dan haka in yana amfani sani bai gajiya sai mu yini yana abu daya da yake nima bana cikin hayaci ba ganewa nake ba sai abun ya saken nake gani a lokacin da muka diba bai ruwan sa ta gaba da baya cina hake in ya ga dama. Sai da ya fattakani dan lokacin da na koma wajen wadan da muke mu'amala sai suka fara gudu na dan duk na bude sosai. Daman ga kuruciya ta ta tafi dan har na manyan ta, nan aka fara daina nema na da rubibi na wani ma in naje gun sa kallo na bazai ba. A haka na rasa manyan Alhazawa da samari sai dai tsamaye. A haka na zama ba mai kallo na gashi banyi karatu ba ga girma yazo min a haka nake yawo ina neman sadaka har unguwar da nake suke kyamata dan yadda na rame nayi baki kuma duk wanda yazo da nufin yana so na sai a fada masa abinda nayi a baya daga nan shikenan.

Wannan yasa na saida gida na na dawo nan, kuma bani da aiki dan duk gidan da naje neman aiki ba sa bani si suce suna da masu aiki a haka na hakura na koma yawon bara har na tsufa haka. Nayi da nasani da rayuwar bariki dan bata tsinanan min komai sai bakar rayuwa daga baya. Dan da aure nayi ko mijin ne ya mutu ina da ya'yan da zssu na taimako na ko na mutu kuma suyi min addu'a yanzu kuwan fa bani da baya ba mai mun addu'a.

Rayuwar bariki rayuwa ce wacce bata dadadi daga ka bar rayuwar zakai ta fuskantar kalubale, in ka barka kenan in baka bar ta ba kuwa zaka kwaso ciwo ko bakin jini da wulakanci kala kala daga baya. in aure kayi rayuwa ya'yan ka gori in ka shiryu ma mutane suna maka kallon tuban muzuru kayi abubuwa da yawa.

Ta dago ta kalli Fauwaziyya tace
"Nayi rayuwa cikin bariki wadda yanzu nake danasi. tinda na ganki nake son ki da tausayin ki wannan yasa nake baki labari na ko zai zama izina a kanki. Dan Allah ki daure ki bar *wannan rayuwar* domin rayuwar mace kalilan ce, ki duba rayuwar yan bairikin da sukai shura kamar ta cikin littafin *Yar jagora Na _Xaharkel da Oum KHADIJA_* Wanda kina ganin sanadin son zuciyar mahaifin ta ya kai ta rayuwar da ta tsinci kanta rayuwar da sam bata tsinana komai ba har ya shafi rayuwar 'yar ta to dan Allah ina amfanin wannan 'yar ka ma ta zama karuwa. Ta zo a haka ta koma a haka kaje ka fadawa Allah me? Ya zina ita ma baka kula da ita ba bayan ya'ya amanar Allah ne a wajen mu ko yaya suka baci sai Allah ya tsida mu ranar gobe kiyama ya tambaye mu yadda muka kula dasu muka tarbiyar dasu. (kuje ku biya littafin dan jin tayaya ta tsinci rayuwar ta a karuwanci har 'yar ta ma ta gado ta.)

Sannan ki duba rayuwar *Yar barki littafin Maryam Obam, kalubalen da Zainab ta shiga da ta zabi rayuwar bariki* kuga yadda tayi rayuwar ribar me ta samu in banda danasani wanda har karshen rayuwar ta take yi. In kinga a littafi tayi rayuwar wata tayi kyau to wallahi taki ba dole ne tayi ba. ita duk da ta samu soyayyar mijin ta amman ai tana fuskantar kalubale dan har a last page sai da yayi abinda ta tuna da rayuwar ta ta baya wacce in ta tina dole komai ya tsaya mata ta shiga kunci wallahi rayuwar bariki bakar rayuwa ce duk da kaddara kan jefa mutum amman muna guje mata ta hanyar addu'a akan Allah ya kare mu ya tsarkake zuciyar mu da zuri'ar mu.

WANNAN RAYUWARWhere stories live. Discover now