Chapter 1 page 44

222 20 2
                                    

*WANNAN RAYUWAR💐💐💐*
Based on true life story

Chapter One
page 4⃣4⃣

By
*MARYAM SULEIMAN INDABAWA (Antyy)*

*FATIMA MUHAMMAD SANI (ZarahArkel)*
*HALIMA MUHAMMAD SUNUSI (Barrister S@dy)*

🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
*Hakuri da Juriya Online writer's (HAJOW)*✍🏻✍🏻✍🏻
🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
(United we stand, our aim is to educate, entertain and enlighten our readers in a adventurous manner.)

Dedicated to *Hakuri da Juriya Online writer's Fans* (Allah bar zumunci da kauna)
Wannan littafin sadaukarwa ne ga daukacin masoyan Association din mu wato *HAJOW*

Not editted
Rabi'a ce zaune a falon ta sanye da wata atamfa ja da fara wacce akai mata dinkin riga da siket sun mata kyau sosai. Ta yi kwaliyya sosai tana rije da waya da ta hau whatsapp. Ba group din da ta shiga sai na Indabawa Hausa Novel. Sako ta gani wanda akai highligting akan Novel din daya daga cikin marubutan online writers. Ba kowa bane yayi sai group admin din kamar haka
_Complete on wattpad. Labari mai taba zuciya da saka mutum ya kara jin tsoron Allah da kiyaye iyakokin Allah. Labarin ya saka ni kuka sosai 😭😭 Please mu daure munemi buk din nan ko dan mu samu darasin da ke ciki domin abinda ke faruwa a wannan zamanin da rayuwar kenan amman bama halkanta. Na tabbata duk mai irin halin yaji zai shiga hankalin sa ya koma ga Allah tin kan wankin hula ya kai shi bango. Hakika marubuciyar tayi amfani da baisrar ta wajen fadakarwa. Allah ya baki ladan fadarkawa ya kara basira da daukaka. Allah ya kiyaye mana ke. Amin._

Duba cikin highlighting din tayi sai taga an rubuta
*KWA'DAYI...! (Mabudin wahala) by Firdausi Musa. FEEDOHM*

Kan abun taje tai mata magana tace
"Anty Maryam dan Allah taimaka min da decoment dinsa. "

Ai kuwa take ta turo decoment din nasa. Zama tayi ta fara karantawa. Labarin ya dauko dadi kenan sai ga sallamar Mijin ta Mustapha nan dan haka da sauri ta mike ta masa sannu da zuwa. Zama yayi yace
"My dear ya gidan?"

"Alhamdulillah ya hanya?"
"Lafiya lou gobe zamu tafi sokkoton fa."

Fuska ta bata tace
"Yaushe ne daurin auren ne?"

"Jibi ne kinga in muka tafi gobe da rana jibi ana daura auren zamu juyo ko?"
"Uhmm ni gaskiya zanyi missing naka."

"Kada ki damu Baby na. In na dawo kada ki manta tare zamu tafi fa."
Tunawa da hakan yasa ta ce
"Shikenan Allah ya tsare."

Ta mike da sauri ya kamo hannun ta yaba fadin
"Ina kuma zaki!"
"Lemo zan kawo maka!"

"No barshi zauna naji dumin jikin ki kawai!"
Komawa tayi ta lafe a jikin sa.

Washe gari bayan sallah friday suka daga sokkoto bayan ta gamai masa addu'a da fatan alheri. Tana komawa ta dauki wayar ta a inda ta tsaya da karatun ta daura sam ranar ba abinda ke tayar da ita tin bayan sallah friday sai sallah ko abinci batai ba drinks kawai take sha dan ba abinda take so ya tashe ta daga karatun da take.

A haka take jinjina irin soyayyar da saddiku yakewa Zainaba wanda yake fifita farin cikin ta akan nashi. Ita kuma Zainaba sam bata lura da haka. Kwadayi ya rufe mata ido sam abinda yake mata bata godiya.

SS ne duk ya fara bata ta wanda kwadayin ta ne ya jawo mata. Akan yan kayan kwalliya da waya ta fara bada kanta duk da a time din ba wani abu ya shiga tsakanin su ba kawai dai romancing suke yi.

Daga haka kuma ta hafu da Dr MK. Wanda Dr MK shi ya kara tsarwa mata rayuwa. Dan shi ya fara disvigin nata. Kuma bai var ta anan ba sai da yanjarai nata huduba kan cewa ko da auren ta zasu cigaba a inda suka tsaya. Wanda hakan yasa da auren nata take bin maza bayan tai aure. Ita kuma duk ilimin ta ta biye masa sam bata tuna ranar gobe kiyama ko ta mutu akan alfasha. *Ya salam wai ina zaki damu ne duniya*

WANNAN RAYUWARWhere stories live. Discover now