Chapter 1 page 24

249 15 0
                                    

*WANNAN RAYUWAR💐💐💐*
Based on true life story

Chapter One
page 2⃣4⃣

By
*MARYAM SULEIMAN INDABAWA (Antyy)*
*

Da kallo ya bita har ta fita aransa yana kitsima yanda zai huta da Halima dan ya gama karantar ta tana da sha'awa sannan tana daga gani zatai niima in yai duba da ita da dumin jikinnta. wani murmushi yasaki dan yasan cikin sauki zai cika burinsa akanta

Kabir kuwa kasa komai yayi a office saboda damuwa kuwa har zazzabi ya rufe shi sai dayasha maganin zazzabi sannan yaji dama dama amman zuciyarsa wani irin zafi yake masa.

Shi tayaya ta shjga zuciyarsa da da yadda zai ya cire ta a zuciyar sa da tunanin sa da tuni ya cire ta ya huta ace wacce yake so yake jin zai iya mutuwa saboda son ta ita bata san yana yi ba wani dan iskacan zai bata mata rayuwa

Addu'a yake Allah cire masa son Halima amma kullum kamar kara masa wutar Santa ake a zuciyarsa.
Kai ya dafe yana fadin
"Ni kuma irin tawa jarrabtar kenan!"

Hawayen idon sa ya goge wasu masu zafi suka sake zubowa. Yana zaune sai ga kuran Isma'il nan kin dauka yayi dan yasan bai wuce ya bashi labarin yadda sukai da Halima ba bayan yasan in yaji zai ruguza masa rayuwa.

Text ne ya shigo yana dauka ya bude Ismail ne yace
"Friend tafa kusan shigowa hannu dan yau tazo gida kai abin dai sai mun hadu"

Ji yayi kan sa ya sara masa da sauri ya rike Kansa Ya na fadin
"Ya Allah kai ka jarrabceni da San Yarinyar nan ya Allah kacire min Santa a zuciyata alfarmar annabi."

Da dare sun danyi waya dan ma yace mata bai da lafiya ne.

Washe gari ma bai fita kasuwa ba yace mata jikin ne amman da sauki wannan yasa bayan ta fita a gida ta tarzarce can kawai. Tana zuwa ta same shi kwance akan three sitter sanye yake da 3 qtr baki da armless shigar yayi mutukar kyau ga gashinsa sai kyalli tana son Isma'il ko dan gayun sa da tsabta. A ranta tace
"Allah ka mallaka min Isma'il!"

Yana ganin ta ya mike yana marairace mata shi a lallai bai da lafiya ita kuma duk ta rude ta nufe shi tana masa sannu.

Wuyan sa ta taba taji ba zafi wannan yasa tace
"Sannu My love."

Murmushi yai mata ya kama hijab din jikin ta yace
"Baby ki cire hijabin mana kisha iska."

Nuku nuku tafara yi tana tinanin yanda zata cire hijabin, jitayi kawai yace
"let me help you,"

cire mata yayi yai tozali da body huge din jikin ta ta kamata sosai, nan da nan yaji wani irin feelings, yakoma ya zauna idansa har sun dan kada, kasa dagowa tayi dan duk ta takura.

Binta yake da kallo yadda gashin ta ya kwanta a gadon bayan ta, ya sauke idon sa akan kirjin ta wanda yake a cike taf sai ya dan saki murmushi tunawa da yayi wai yrinya ce bata isa aure ba nawa take. Kai ya girgiza kai.

zama yayi kusa da ita jikinsa na gogan nata, a hankali ya janyo ta jikinsa yafara shinshina jikinta yana sakin wani numfashi. kan Kujerar suka zube ya hau yimata wani irin mahaukacin kiss, ba karamin kai zuciyarsa yayi nesa ba da ba abinda zai hana yayi sex. Halima kuwa ji take kamar su kwana suna a haka dan dadin da take ji.

Kamkame shi tayi tana sauke ajiyar zuciya sun jima sannan ta nutsu. Nan suka dan taba hira da xata tafi Har waje ya rakata tahau mota ta tafi. Shi kuwa daga nan motar sa ya hau ya fice dan Halima ta gama daga masa hankali ba zai iya jurewa ba wajen wata budurwar sa ya tafi dan ya rage zafi.

Halima kuwa tana mamakin mai turo mata text din nan kullum cikin kawo mata aibun Isma'il yake bayan ita bata ga wani aibun sa ba in ta kira an dauka tai ta hello hello amman ya ki magana. Wannan yasa ta daina duba text din ma ko an mata dan ita ta gama yadda da Ismail Dari bisa dari.

WANNAN RAYUWARWhere stories live. Discover now