Chapter 1 Page 10

281 20 1
                                    

*WANNAN RAYUWAR💐💐💐*
Based on true life story

Chapter One
page 1⃣0⃣

By
*MARYAM SULEIMAN INDABAWA (Antyy)*

Wannan yasa Habee tayo gunta ta fara shafa ta daga nan suka fada haramtaciyar rayuwa.
Sai da suka samu nutsuwa sannan suka yi wanka Sakee sai taji wata nutsuwa tare da jin ta sakayau suna zaune a gidan har rana Habee ta tafi unguwa, sai ga Kawar Habee nan taga Sakee tai mata nan ta ƙara loda mata abu a lemo ta bata anan falo suka yi masha'ar su da zata tafi har da bata 10k suka yi sallama ta tafi gida cike da murna yau ta samo kudi.

Da ta koma gida ma Baba bata dawo ba don haka ta zauna tana jiran dawowar ta, saboda  yau ita ma bata Jin yunwa taje ta ci abincin ƴan gayu da lemo kala kala masu daɗi da kudi ga abunda suka yi ta ƙara jin daɗi sai dai gaban ta yana ɗan mata zafi don bai saba ba.

Jummai kuwa data koma gida ba yaran ta ko a jikin ta. Haka ta yi baccin ta.

Su Baba ma sai magariba ta shigo gida nan ta hau hada hadar daura musu abincin dare. Tuwon semo ta daura wacce suka samo a can yawon barar su ta yi miyar kuka sai isha'i ta gama ta mikawa kishiyoyin ta sannan ta bawa yaran ta kowa ya ci ya koshi sai bacci don tin abincin safe ne da ta yi musu kosai da koko.

Washe gari da safe, Jummai ta  tashi ta yi wanka takara haramar fita yawon barar ta. bata jima da fita ba sai ga Farisa ta dawo don haka ta shiga daki ta kara wanka ta fito ta dauki lemo da biskit tana sha sai ga Samira nan matar baban su ta uku ta shigo.

"A'ah ta gida na kayan dadi aka samo ne, shin wane garan aka samu."
"Anty Samira wannan 'Babban kamu ne,"

"Don Allah fa bani in sha."
"Hmmm Anty Samira wani Babban Alhaji ne, kawai in kika bada kai sai abinda kika ce kina so. Ta so mu je ki gani."

Tana mikewa Hafsa sa'ar ta yar dakin Baba Sa'adatu ta shigo tana fadin
"Yar uwa jiya ina kika kwana kika barni da kewar ki ina ta jin yunwa ina jiran ki dawo nasan ɗa tsiren nan zaki shigo mana dashi."

Hannu ta sa ta yafito ta ta ce
"Zo muje ki gani."
Suna shiga ɗakin su ta fito da kayan da aka siya mata da kudin da ya bata daga Anty Samira har Hafsa suman tsaye sukai don sun manta rabon da suga kudi da irin wannan kaya masu tsada banda kayan ciye ciye masu tsada da dadi."

"Yar uwa a ina kika samo wannan uban kayan?"
"Zo zauna kiji."

Nan ta zauna dasu tana ta basu labari nan da nan Hafsa tace
"Yar uwa nima don Allah ki kai ni na samu nima."

Dafata Farisa ta yi ta ce
"Kar ki damu yar uwa."

Ana cikin haka sai ga kiran wayar ta nan nan ta dauka
"Nayi kewar ki Baby!"
Ya fada.
"Nima na yi kewar ka ya kake?"

"Ba yadda nake ina nan ina ta tunanin ki wallahi, dama zan ƙara ganin ki a yanzu."
Murmushi ta yi ta ce
"Ka dai bari zuwa gobe."

"Gaskiya bazan iya bari zuwa gobe ba anjima zan zo in dauke ki."
"Uhmm to shi kenan."
Suka yi sallama. Kallo suka bita dashi. hafsa ce ta amshi wayar tana juyawa tana fadin
"Kai yar uwa kin faso gari fa."

Ido ta juyawa ta ce
"Kema kwanan nan zaki shigo gari."
"Don Allah da gaske?"
Ta rumgume ta tana murna da ihu.

"Nima baza abarni a baya ba."
"Haba Anty da auren ki?"

"Ba kusan an fison matan auren ba."
"Ni dai gaskiya ina kishin Baba na."
Hafsa ta fada.

"Ai kam sai na fita wallahi. Ke ai baya kishin mu tinda baya sauke nauyin dake kan mu, ga Yaya Babba da Yaya nan sun zage suma neman kudin suke."

"Kema ki yi irin nasu."
Hafsat ta fada.
"Ina na fison mai aji inda zan na cin mai dadi in sha sanyin raba."

Dariya Farisa da Hafsat suka yi suka tafa. Daga nan suka cigaba da daga kayan.

Auwal ɗan shekara goma sha ɗaya kuma rake yake siyar wa shine gun duk majalisar da zai ga ana siya. wannan yasa yake yawan zuwa gun wasu ƴan shaye shaye wanda suna yawan siyan raken abinda yasa kenan kullum yana gun su.

Bata ƙara tashi ba sai la'asar shima ba kowa a dakin ban ɗakin ta shiga ta ƙara shiga ruwa ta yi alwala ta fito ta yi  sallah tana idar wa ta kwanta wani baccin ya kuma dukaeta, ba ita tashi ba sai magariba shima yunwa ce ta tashe ta don haka tana yin alwala ta yi sallah. Ledar da ta gani a gefen ta shi yasa ta janyo. Abinci ne mai rai da ɗafiya da kaji da lemo da ruwa har da magani. Ci tayi ta sha. Tana gamawa anan sallar isha'i sallah ta yi ta je don fita amman sai taji kofar a rufe wannan yasa ta ƙara komawa ta kwanta. A nan bacci ya dauke ta.

Ana magariba Farisa ta sha wanka tana jiran isowar Auwal din ta. Ga Hafsa zaune a gefen ta tana zaune itama tayi gayun ta don Farisa ce ta ara mata a cikin kayan da aka siya mata.

Kiran wayar ne ya shigo wannan yasa ta dauka.
"Ina kofar gida."
Ya fada kallon Hafsa ta yi ta ce
"Tashi muje."

Tinda suka fito yake kallon su zai ce bai taba kamun yara kananu kamar Farisa ba ga kyau ga diri ga ni'ima baki ya lashe har suka shiga motar ya tada bayan Hafsa ta gaishe shi.

Suna cikin tafiya ta ce
"Ga kanwar tawa da na yi maka maganar ta."

"Eh nayiwa Alhaji Sani maganar ta yace nakai masa ita ma."
"Ok!"

Gidan Alhaji Sani suka isa a gate ya tsaya Alhaji Sani ya fito ya ce
"Ya akai ina Babyn tawa?"

Glass din motar ya sauke ya ce
"Ga ta nan."

Yana sauke ido a kan ta ya ji duk nutsuwar sa ta gushe. Kofar ya bude ya kamo hannun ta yana wani tattabata.
"Malam kai mata a hankali itama sabon shiga ce fa."

Alhaji Sani bai Sam ma yana yi ba suka shige ciki duk Hafsa sai ta kasa sakewa amman tina kalaman Farisa da take cewa ki nuna kema yar bariki ce shine za a je dake amman in kina nuna tsoro da gidadanci wallahi zasu zubar dake sun fison wadan da idon suke a bude.

Wannan yasa ta saita kanta. Suna shiga falon sa ma daukar ta yayi yai bedroom da ita. Yana direta ya hau cire kayan jikin sa. Take tsoro da fargaba suka dirar mata wannan yasa ta ɗan ja baya.

Kallon ta yayi yace
"Haba Baby kar ki gujeni man. Fada min me kike so zan miki kome kike so kinji?"

Kai ta gyada masa ya janyo ta nan ya fara aika mata da sakonnin da dole jikin ta ya yi sanyi yai lakwas amman sai da taji zai shige ta taji zafi ta fasa ihu tana neman dauki amman aikin gama ya riga da ya gama don haka sai kuka shi kam yana can kwasar gara bai San ma tana yi ba.

Da kyar ya gyale ta don abinda yaji yafi karfin tunanin sa. Sai da ya gama yaga aika aikar da yayi da sauri ya shiga bandaki da ita ya hada mata ruwan wanka da yake likitane bayan ya gyara ta ya dubata ya bata magani ta sha baccin wahala ya dauke ta. Shi kuma baccin farin ciki ya kwashi zunubai.

Su Farisa ma kwana suka yi abu daya duk da tana Jin jiki amman tace kudin da zata samu ba.

*Hattara ga iyaye mata da maza wadan da basa kula da fadi tashin yaran su da wadan da basa sanin halin da yaran suke ciki da wanda da son abin duniya ya rufe musu ido hakika wannan zamanin bala'in dake cikinsu sun yi yawa dole mu kula da amanar da Allah ya bamu na kula da tarbiyyar ya'yan mu. Shin ina alfahari ace yar ka ta taba yawon karuwan ci wanda na tabbata abun nan sai ya bita tin daga kan iyayen ta ya'yan ta da jikokin ta. Mu dinga hakuri muna godiya da abinda Allah ya hore mana sannan mu kasance masu godiya da amsar kaddarar mu. Nasan ba mu ke da ikon bada tarbiyya dukka ba dan tarbiyya na ga Allah amman Allah ya ce tashi in taimake ka. In mun tashi mun kai masa kukan mu Allah zai amsa mana ko a lokacin bai amsa ba zai mana canji da wani abu daban. Abuda zance shine mu dake da addu'a sannan mu tsarkake zuciyar mu da niyyar mu akan al amuran rayuwar mu*

*Allah kasa mufi karfin zuciyar mu a ko da yaushe, AMEEN.*

*Allah yasa mu dace. Masu hali irin wadan nan Allah ya shirya Ameen*

*Barka da hutun kashen mako da fatan kuna jin dadin hutun. _Maryam S Indabawa wato Antty_ ke muku fatan alheri da fatan zamu cigaba da hutun karshen mako lafiya.*

WANNAN RAYUWARWhere stories live. Discover now