LAHANI

0 0 0
                                    

🔱⚜ *LAHANI..!*🔱⚜
      🔱⚜🔱⚜🔱
           🔱⚜🔱
                ⚜

*♟ŊTҼɭɭƖƓҼŊT WɾƖTҼɾى  ASSɷ📚✍🏻*
  _{Onward Together}_

*WRITTEN BY MUGIRAT MUSA.*

*Dedicated to*
*Zainab Chubad'o*

_Special gift to bro Hassan Atk da Hussaini Atk_.

_Bismillahir rahamanir rahim._

*PAGE 28*

Suna isowa tsakiyar bukkar suka cire tufafinsu babu b'ata lokaci suka fara biyan buk'atar junansu cikeda matuk'ar shauk'in sha'awa da tsantsar nishad'i gaba d'aya bukkar ta karad'e da nishinsu da gurnaninsu kawai yake tashi! Sun dad'e sosai suna faranta ran juna sannan daga k'arshe bayan sun gamsu suka sararawa juna tareda mayarda tufafinsu ajikinsu.
Yunusa ne ya fara fitowa cikeda matuk'ar rashin gaskiya ya dinga waige waige da dube-dube ko zai hango wani mutum ya gifto, ganin k'afa ta d'auke babu kowa tsit kakeji yasa ya koma ya umurceta data fito ta koma gidansu, babu gardama ta fito daga ciki tana tafiya da sauri domin kada taci karo da mahaifinta,cikin ikon ubangiji ta lalab'a zuruf zuruf ta fad'a cikin bukkarta batare da iyayenta sun ganta ba shima Yunusa tuni ya k'ara gaba yana tond'e baki ahanya tareda sakin murmushin farin cikin ni'imar dayake kwasa ajikinta aduk lokacin da yake buk'ata da muradi...

*********************
Rayuwa ta cigaba da tafiya ahankali yayinda Yunusa ya cigaba da tumurmusar Lanti batare da sanin iyayenta, azahirin gaskiya shi yana rayuwa da ita domin ta dinga biya masa buk'atarsa amma kwata kwata bayada manufar aurenta aransa saboda ya riga ya samu abinda yake so tun awaje, kuma akowane lokaci ya buk'aceta zata iya amsa kiransa koda tsakiyar dare ne zata iya satar hanya ta biyo dare taje d'akinsa su mori juna.

Ab'angaren Sa'idu ganin mahaifinsa bai goyi bayan ya auri Aziza ba shiyasa ya sanya dangana azuciyarsa tareda fawwalawa ubangiji lamarinsa, mahaifiyarsa kawai ce ke lallashinsa tana bashi baki tareda yi masa nasiha akan indai Aziza matarsa ce to tabbas babu makawa kosu baffa Zubairu basa so saiya aureta, hakan ne yasa damuwar dake cunkushe azuciyarsa take raguwa yana cigaba da gudanar da harakokin gabansa cikeda matuk'ar tawakkali da rungumar k'addara.

Tun lokacin da baffa Zubairu yacewa Yunusa yaje wurin Aziza su sasanta kansu daidai da rana d'aya bai tab'a zuwa ba, sai can wata rana tsautsayi yajashi ya tafi bakin k'ofar gidansu yana kwad'a sallama can saiga Rabilu k'anenta ya fito waje, ganin yayan Sa'idu ne shi shiyasa ya gaidashi Yunusa ya amsa masa yace yaje ya kira masa Aziza, duk dayake Rabilu yaro ne mai matuk'ar zurfin tunani amma wannan karon bai kawo komai azuciyarsa saboda ganin shi d'in ya kasance jinin Sa'idu, juyawa yayi ya koma cikin gida babu jimawa saiga sallamar Aziza ta doki dodon kunnensa fuska asake cikeda tsananin soyayyarta ya amsa mata, gaidashi tayi kanta yana noce ak'asa still dai ya koma amsawa cikeda farin cikin ganinta agabansa wanda asanadiyyar haka ne wutar k'aunarta ta k'ara ruruwa aruhinsa.
wurin ne ya d'auki shiru na tsawon mintuna can ta gaji da tsayuwa tace"yaya Yunusa lafiya k'alau kuwa kazo tun d'azu kuma kak'i magana..?".

wani irin rikitaccen kallo ya jefeta dashi mai tattare da ma'anoni yana murmushi afuskarsa yace"mi kika gani Aziza..?".

"ganin nayi kamar farin cikina ya baka sak'o zuwa gareni amma ka kasa fad'amin...".

a k'ark'ashin zuciyarsa yace jar uban nan amma yarinyar nan ta rainani ta rasa wanda zatace ya aikoni wurinta sai k'anena Sa'idu lallai zan nuna mata ita k'aramar fitsararriyar yarinya ce.
cikeda jin haushinta yace"ba Sa'idu ya aikoni ba 'yan mata".

"idan ba shine ya aikoka ba waye ya turoka wurina..!?".

Yunusa yayi dariya yace"zuwan kaina ne nayi..!".

LAHANIWhere stories live. Discover now