https://www.wattpad.com/1116443174?utm_medium=link&utm_source=android&utm_content=share_published
HAKKIN MALLAKATA
#sun-Aug-2021BOROROJI
~The Journey of Destiny💔~
Mai_Dambu
Sadaukarwa ga
Sajidah Nijar
Samirah Nijar
OumNass
Azizah Hamza....BABI NA SITTTIN DA BAKWAI.
Duk yadda Abie ya kai ga saka idanu akan Maimunari sai da ya nuna mishi gazawarshi, tare da fita harkan yarinyar tace ta yaye ta,abun yayi musu zafi dama haka take da dan banzan taurin kai yarinya yar wata uku kice kin yaye ta, sai suka shiga Bin ta da addu'a, domin kuwa abin da matukar tashin hankali, ita ba asiri ba balle ya karya zunzurutun daukar zuga.
Ranar da Mohan yazo bata gida, ya isa gidan, ya samu yar shi tana ta kuka, rungumar ta yayi yana jin wani irin kaunarta.
"Mommy saura wata nawa Mahaifiyar ta, ta gama karatu?""Saura wata bakwai!" Inji Mommy, gyada kai yayi sannan yace mata.
"Toh babu damuwa, ku bar ta. Karku takura mata sai tayi abinda ake bukata, ku cigaba da addu'a, idan na hadu da shi zan ci...." Yayi kwafa.Yana jijjiga yarinyar, Maimoon bata shigo ba, sai karfe bawai a gajiye. Wata tafiya suka yi da Ansar yayi yawo da ita, har suka shiga ruwa, shine ta gaji sosai. Tana shigowa tayi tozali da Mohan, yana bawa yarinyar madara.
Wani irin tsalle zuciyata tayi amma na dauke kai kamar ban ganshi ba, kuma wallahi ina matsanancin kewar shi, kawai hakuri nake, yan fita da muke da Ansar ba karamin kama kai na nake ba, domin da zan biye mishi ban san me zancewa Ubangiji na ba, shi yasa kwana biyu da suka wuce ya rungume ni sai da na kifa mishi mari, haka yayi ta bani hakuri. Muka shirya.
Shigewa nayi zan rufe kofar dakin ya biyo ni, tare da ajiye min yarinyar a kan gadona.
"Ba zan kuma daura igiyar zato akan ki ba, amma kafin ki bata nono ki fara wankar tsari, sabida turaren da kika saka maza suka yi.ta kallon ki da sha'awa."Cikin tsiwa da ban tab'a mishi ba, na kalle shi.
"Ba zan bata nonon ba, kuma ba zan kulata ba, kai dalla ficce min a d'akina."Ajiyar zuciya ya sauke tare da soka hannun shi daya a aljuhun wandon shi daya hannun yana shafa kanshi.
"Yayi kyau, ina da ɗabi'ar daukar abu tun ina yaro, idan kace min A na dauka idan kace min a'a na dauka, Maimunari, dauki yarinyar nan ki bata nonon ko kuma na kamaki na bata nonon da karfin cin tuwo.""Ba zan bata ba ne fada Mohan"
Juyawa yayi na zata fita zai yi na mike ina cire kayana, sai ji nayi ya rufe kofar har da sakata, sannan ya jingina da bangon dakin ya shiga balle rigar shi.
"Wannan wani irin Iskanci ne?"
Na tambaye shi.a masifance, cire rigar shi yayi ya cilla a gado, sannan ya shiga ƙoƙarin cire wandon.
"Kai Malam bana son irin wannan abun ka fita min a d'akina."Bai tanka ni ba, sai da ya gama cire kayansa har da dan karamin boxes din shi, yana me juyar dani.
"Na gaya miki zaki ga mijinki, kalle ni da kyau"
"Mijin uwar wa?"
"Mijin uwar Maryam"
Ture shi nayi tare da nufar ban daki, ya biyo ni. Kai Mohan bai za mutunci, kamar wani doya haka yake yawo, ga kiran shi na manyan maza, amma bai hana shi bina kamar jela ba, ina gama tara ruwan zan shiga ya d'aga ni cak ya shiga sannan ya zaunar dani a jikin shi ya kamo hannuna ya saka min.sojar shi a hannuna.da sauri na kwace ina niman fita a cikin ruwan.Ya dawo dani ina fuskarta shi, matsa nonona yayi da suka min tsami, ya kai bakin shi yana zuka, wani katon azaba ce ta kama ni na shiga ture shi bai fasa sha ba.
"Dalla sake min abincin Yarinyana, bana son Iskanci wannan ai fasikanci ne"
ESTÁS LEYENDO
BOROROJI....The Journey of Destiny!!!
Misterio / Suspensolove and Destiny.... She never thought of falling in love with him, but he never fell in love with her. She never knew who you trusted would betray you until she sought true love ....