https://www.wattpad.com/1116738787?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Mai_Dambu&wp_originator=3wmUfmF%2FKYCEUTT0Or4R8x%2FOHTGp%2Fn%2Fkrfhn%2FB7lHTkzUJhRD5F2rD16co%2BtrR6HblYEBsLqwfg5mD1Uk%2Fkoc73uYq2Ve9MHX7%2F%2BaImoP0o9HmoKgFJY3ZJx0ImK6wgX
HAKKIN MALLAKATA
#Tue-Aug-2021BOROROJI
~The Journey of Destiny💔~
Mai_Dambu
Sadaukarwa ga
Sajidah Nijar
Samirah Nijar
OumNass
Azizah Hamza....BABI NA SITTIN DA TAKWAS.
"Wallahi ka sake na kuma samunka kai ba kai ba wani me kama da kai na kuma gani a kusa mata ta, sai na kashe ka." Ya daki kafar shi sai da ya karya. Sannan ya kuma cukumar wuyar shi yana haki.
"Wallahi billahi azim, idan na ganka zan b'atar da kai nayi alkawari da rabbil ka'aba!" Ya gwara kanshi da motar da yake gurin, zuɓewa Ansar yayi. Ya dan durkusa.
"Ka ci albarkacin zuri'armu daya da sai na yanke maka wadancan abu" sannan ya mike ya bar shi a kwance, cikin bakin ciki ya isa hotel din ina zaune a tsakiyar gadon ya shigo, murmushi ya sake min sannan ya shiga ban daki yayi wanka sannan ya fito sauka nayi a gadon na nufi gare shi na taimaka mishi ya gyara jikin shi ina kallon shi.Zare towel din yayi tare da kashe wutan Dakin, rufe fuskana nayi tare da juya mishi baya, ina jin sojar shi tana gogan bayana.
Juyar dani yayi ina kallon shi, a hankali ya dauke ni muka zube a gadon, "Hamma Mohan!"
"Na'am"
Ya amsa.yana kallona.
"Kayi hakuri, naso na maka bayanin yadda Malik yayi yunkurin min fyade." Shafa kaina yayi. alamar yana saurarona. A hankali na fara bashi labarin abinda ya faru, shiru yayi bayan ya zurfaffa tunanin shi, take ya hasko wasu abubuwan masu muhimmancin.Na farko da Mal'ik yana raye tabbas shi zai kare Maimunari dab haka Mohan ya kashe shi.
Na biyu y kashe shi ne,.domin kar ya zama shaida akan shi ya saka shi kawo mishi Maimuna, sannan ya kuma ɗauki hoton su da video din su ne dan ya jefa zargi a zuciyar Mohan.
Murmushi yayi sannan ya shafa fuskar matar shi, kafin yace mata.
"Me yasa kike jin haushina?"
Zubur na mike tare da kallon shi ina faɗin yawwa.
"Kasan me?"
"Ina zan san me tunda ni ba akuya bane"
Tura mishi baki nayi tare da cewa.
"Toh na fasa gaya maka ma"
"Ya hakuri. Yan mata mai nono" buge hannun shi nayi yana wasa da kirjin.
"Dama abinda ya dame ni, ka kawo ni nan bayan ka sake ni, sannan kana ta."Juyar dani yayi saman shi yana wasa da fuskana.
"Ki koma ki duba takardan dana baki. Amma Ni Muhammad ban isa na sake matar da na sha wahalar samota Dakyar ba, Wallhi ban tab'a sakawa zan rabu dake ba, haka zalika bana jin ma shirya rabuwa dake, amma zan miki cin altsine uwar mai karya"Daga nan ya labarin ya sauya mana, wani fincike rigar jikina yayi tare da makalewa yana tsotse abincin yar shi, har da cewa.
"Wallahi Widad yar albarka ce,kiga babu ruwan ta da nono.ta bar Papa yana shan dad'i. Yarinya na, zan baki mamaki,"Rike kanshi nayi ina wani lumshe idanuna, tare da gyada mishi kai. Wato Hammah Mohan karshe ne, domin baki daya ya gigita duniya ta, ya gigita min rayuwa sai da ya mantar dani kome, ya kuma dasa min kaunar shi a raina, sama da koyaushe. Kamar yadda ya fada wallahi yayi min cin altsine uwar me karya, domin sai da na kasa magana, sannan ya dauke ni zuwa ban daki. Muka yi wanka tare muka matse junan yau nice a jikin Mohan, kara rungumar shi nayi ina sauke ajiyar zuciya.
Bayan mun fito daga ban ɗakin, ina tsaye a gaban madubi ina gyara rigar jikina, tawowa yayi ta rungumo ni.
"Maimunari! Kin san me?"
"Taya zan san me tunda ni ba akuya bace"
KAMU SEDANG MEMBACA
BOROROJI....The Journey of Destiny!!!
Misteri / Thrillerlove and Destiny.... She never thought of falling in love with him, but he never fell in love with her. She never knew who you trusted would betray you until she sought true love ....