HAKKIN MALLAKATA
#sun-Aug-2021BOROROJI
~The Journey of Destiny💔~
Mai_Dambu
Sadaukarwa ga
Sajidah Nijar
Samirah Nijar
OumNass
Azizah Hamza....BABI NA SITTTIN DA HUDU.
*ALHAMDULILLAHI. Hhhh ashe nayi kuskuren Pagen d'azun! Mommy Sayeed da Maman Sadeeq Nagode da ankarar dani🤣*Miami.
A yadda yake tafiya zaka fahimci ya gaji da tarin ayyukan da yayi baki daya, bude mota yayi tayi maza ta bude tare da zare madubin idanun ta, kallonta yayi sannan ya bude motar ya shiga tayi maza ta zauna a cikin motar tare da kallon shi."Mohan me yasa nake binka kake wulaknta Ni? Karka manta kana aiki a kasata ce kuma Ni ban damu ba, ina son muyi alaka da kai ne wanda zaka gamsu Ni din mace ce! Kai hadadden namiji ne irin wanda nake bukata"
Kallon shi tayi tare da zare jacket din Jikinta, tare da kallon shi tana murmushi, dauke kai yayi tare da Cigaba da tukin shi. Murmushi tayi tare da bude kafarta ta kai hannun yatsunta bakinta ta jika sannan ta shafa gabanta, ta kai hannun bakinta tana tsotsa.
"Mohan naga zoben hannun ka, ina da yakinin kana da aure, me zai hana ka mai da ni side chick din ka, ka maidani your slut kaji na rantse maka ba zan tab'a kallon namiji ba."Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya mai da kanshi yana tuki, yana zuwa kofar gidan su, ya tsaya.
"Saka jacket din ki, kin gani nan! Mace daya nake muradi, mace daya tal ta ishe ni, i don't care about you but I caring for her, ina masifar sonta ita daya ce nake jin zata iya wannan shigar ban far mata ba, Moonah ko a ina matukar ta bani haɗin kai zan yi da ita ko a mota, ko a jirgin kasa, ko a jirgin sama. Ko a iya matukar zata ware min tabbas zan shiga jikin mata ta. Ita daya nake jin zan iya rudewa akan ta bake ba. Idan na kuma samunki cikin motana zan baki mamaki." Ya fada mata tare da fita ya zo ya fidda ta yana cewa.
"Bana wulaknta mace, amma kar na kuma ganinki a cikin rayuwata."Yana shiga tace mishi.
"Ban damu ba, amma wallahi sai nayi fuck dinka sai na sha kome naka, zan saka ka, ka haukace a kaina. Ina son naji jikina a cikin naka na kuma gamsar da kai nima mace ce." Daga haka ya ja motar shi ya bar gurin.
Dariya tayi tare da kallon shi yana tsalla gudu, yana isa gida abinda ya fara nima shine magani.Ya hadiya tun bayan rabuwar shi da Maimunari, Allah ne yake kare shi da tausar zuciyar shi amma wallahi yana bukatar mace, ya bisu su gaya mishi inda matar shi take amma fir sun ki.
Bayan yai wanka ya shiga closet din shi ya sauya kaya, sannan ya fito ya nime abinda zai ci.
***
Hankalin kowa a tashi, ina rike da hannun Mommy, gabaki daya na gama razana, kuka nake son shi amma na kasa, ina ma na samu arzikin kukan."Mommy! Haka azabar haihuwa yake? Don Allah ke! Mommy don Allah kice ba zan iya ba, su min aiki don Allah, Mommy sau daya yayi wallahi Kinga ya jefa rayuwata, cikin mutuwa" baki daya na gigice na kuma gigita iyayena, dake Mommy ce a kusa dani.
"Wallahi bani kuma haihuwa! Idan na kuma Allah ya..." Toshe min baƙi Mommy tayi, tare da shafa kaina tana karanto min addu'a, ina amsawa, sake dubani tayi dake ta gaya musu itama babbar likita ce, kasancewar haihuwar fari yasa ta kawo ni asibiti.Abie sai waya yake mata daga bakin kofar, ita a birkice ni na birkitatta, Abie ya birkitta domin daga waje cewa yayi.
"Nayi danasanin karanta shara'a da ba likita na karanta ta ba, Uwata da ana amsar ciwon da na amsa miki."Takaici ya kama Mommy, tace.
"Wallahi yanzun na fahimci magana Hajja da tace min sakalci yake addabar rayuwarki, idan baki min shiru ba sai na mare ki."
![](https://img.wattpad.com/cover/273911756-288-k359039.jpg)
KAMU SEDANG MEMBACA
BOROROJI....The Journey of Destiny!!!
Misteri / Thrillerlove and Destiny.... She never thought of falling in love with him, but he never fell in love with her. She never knew who you trusted would betray you until she sought true love ....