Hassan
Tuki yakeyi amma gabadaya hankalinsa baya nan, babu abunda yake masa yawo a kwakwalwalwa illa maganar da Ammar ya fada masa barinsa asibiti. Daman they had so many things to clear up shida AK, kuma he's not sure if he'll be available tonight shiyasa ya shirya ya je don yaga Hibbansa, zuciyarsa na masa kwadayin sake ganinta, tunda wanan abun ya faru yaji protectiveness da yake ji akanta ya karu ninkin ba ninkin, sam baya son yaji yayi nesa da ita, ko dazun ma babu yanda ya iya ne saboda yasan dole she'll want to be with her brother, they need each other more now.
Yana isa asibitin ya haura sama zuwa dakin da aka kwantar da Ammar, ya karasa ciki ya tadda Ammar kadai a kwance, bai ga Hibba ba, nan ya fara tambayar Ammar inda Hibba take Ammar yace ta fita siyo abu, shiru yayi yana nazari daga bisani ya soma tambayar Ammar ya jiki, Ammar yace da sauki, sai da Ammar ya bari ya dan numfasa tukuna ya soma mishi godiya akan taimakon da shida su AK suka masa, Hassan ya share yace babu komai, next maganar daya fito daga bakin Ammar ne yayi mugun girgiza shi inada yake fa'din "Mr Sooraj...nasan kayi mun hallaci a rayuwa, kayi mun abubuwa da dama wanda babu abunda zance saidai nace Allah ya saka da alkhair, Allah ya kuma kara arziki, few days ago nayi maka magana akan contract da Yayata tayi signing dakai, nace ka mayar sunana kace a'a, please yanzu na sake zuwa maka da wata bukata, don girman zatin Allah ka taimaka kamun wanan alfarma, nasan abu mai kamar wuya ne but please you need to help us and help my sister's life"
Shiru Hassan yayi yana dubansa yace "uhm ina jinka wani alfarma kenan?"
"Ka auri Ya'Hibba...inyaso sai ta dinga maka mistress duties din naka da hujja, bayan 5 years contract din kana iya sakinta, mu kara gaba, please wlh Yaya Hibba has been through alot for my sake, tasowar mu rayuwa bata mana ta dadi ba tun daga kan kawu Abu har zuwa yanzu bata san meye dadin rayuwa ba, dan Allah bana son ta sake facing irin trauma data yi facing a hanun kawu Abu, ni kaninta ne kuma zan iya tsayawa idan har ka amince zan baka aurenta, she'll keep on serving you har adadin ya cika sai ka sallameta".
Shiru Hassan yayi yana duban yaron cike da mamaki, a duk cikin abunda zai fad'i bai ta'ba expecting wanan maganar daga bakinsa ba, ya auri Hibba? Ya auri Hibba fa yace? Kai there's no way, he likes her that's for aure amma wani batun aure, he's not ready for that yet, he has been through alot with his first wife Afrah kuma bai ji da dadi ba, he can't make himself undergo another emotional turmoil again, toh ai Hibba she's different bazata ta'ba baka matsala kamar Afrah ba, yarinya ce karama kuma mai saukin kai sai yanda kayi da ita, wata zuciyar ta sanar dashi.
"Where did you get this idea from?" Ya tambayi Ammar yana kallonsa.
Saurin hadiya Ammar yayi yana rintse idanuna da kyar yace "na zauna nayi tunani ne, nasan nida yayata we're not from your world, mu bayin Allah ne I'm just after my sisters happiness, bansan ganinta cikin damuwa, it kills me anytime I see her this way, please Mr Sooraj, ka taimaka"
Shiru Hassan yayi bai sake cewa komai ba, zaiyi magana wayarsa ta soma ringing ya duba yaga AK ne ke kiransa, kuma yasan akan aikin dake jiransu ne don haka ya mike yana gyaran suit din jikinsa yace "I'm leaving now, tell Hibba I'll see her tomorrow morning"
Gyada masa kai kwai Ammar yayi yana tsoron sake fa'din wani abu don bai samu sakin fuska a wajen Hassan ba, a ranshi yana fa'din Allah yasa ya yarda, ya amince da bukatarsa, shi kuwa Hassan ya kada kai ya fita, maganganun yaron na masa ringinging cikin kwakwalwa, yanzu haka shida AK ne cikin mota yana driving yanata faman aikin tunanin, AK daya ji shirun yayi yawa ya ta'bo abokin nasa yana fa'din "what is it? Ya naga tun dazun daka baro asibiti kayi shiru? Kodai wani abu ne ya sami Ammar din?" Ya tambayeshi cike da damuwa.
Girgiza masa kai Hassan yayi yana tunanin ansar da zai bawa AK, AK is one of his closest friend whom she shares almost everything with, duk da differences dake tsakaninsu, ajiyar zuciya ya suke ya soma fada mishi abunda Ammar ya sanar dashi zuwanshi asibiti.
Dariya AK ya sake yana fa'din "aure fa kace?"
"Yess aure, he said after the contract I can divorce her"
"Kai kuma ka amince masa?"
"Nope... actually I don't feel like getting myself entwined in marriage for now"
"It seems like you've really fallen deep shit with this girl, but how's the contract like?"
"No sex rules"
Zaro ido AK yayi "kana nufin har yanzu you've not dived in? Nah... something is wrong! I can't believe this" Ak ya fa'da yana girgiza kai.
To Hassan AK is kinda right, a cikinsu shi kadai ne yakeda karfin sha'awa wanda ya zarce na kowansu shiyasa yayi aure da wuri, ya auri Afrah when he was about 23 years of age, da ita ya fara sanin meye mace, a lokacin yana ganin ita kadai ce zata iya kwantar mishi da sha'awansa don she matches his every desire, shiyasa ya riga kowanansu aure,, but things went down the line daya kamata da wani namijin, tun daga lokacin yaji wani desire to have sex or to be with a woman ya ragu mishi, he only plays with them idan yana tare da abokanansa kuma anyi masa offering, duk wasan da zaiyi dasu baya jin komai and he just doesn't care, when he's alone he buries himself with work, everything was going fine with him until he met Hibba, until he met this beautiful angel that sparked something within him wanda ya jima yana kokarin binewa, tun farkon ranar daya fara daura idanunsa akanta yaji duniyar ta tsaya masa. He can't seem to keep his hands to himself when his around her, so lokuta dama kasa controlling din kansa yakeyi idan yana romancing dinta, his self control was on the verge of breaking gashi kuma tsananin tausayinta da yake bala'in ji, within these past weeks she has become a huge part of his life, a part he didn't plan for.
Maganar Ak ne ya fargar dashi inda yake fa'din "kaima kasan yanda muke harkan contracts, we don't allow emotions to get in the way if not things will get messy.... just like the way I'm seeing things going tsakaninka da yarinyar nan, but If you want to marry her in secret as the brother suggests, fine you can go ahead and do that, after all you're the saint, you're the only one with clean conscience among us" AK ya fa'da yana dariya.
Ajiyar numfashi Hassan ya sauke bai sake cewa komai ba ya cigaba da tuki yana kokarin kawar da wanan zancen daga ransa har suka karasa hotel, apartment dinsa ya fara zuwa don ya shirya fitansu amma first things first, he needs to deal with this Hibba's background that has been bothering him, he needs to tackle what she left behind, bai tsaya ba'ta lokaci ba he went straight to personal business. His most trusted men, Ndagi ya kira daya saba masa ire iren wanan aikin ya kira a waya, ringing biyu Ndagi ya da'ga wayar cike da girmamawa ya soma gaishe shi, bayan sun gaisa Ndagi ya soma tambayarshi ko akwai aiki a kasa.
Ba tare da ba'ta lokaci ba Hassan ya soma masa bayani yace "Hibba Abdullahi... ka shirya kaje Maiduguri, kamun binciken inda ta taso, da kuma inda take aiki"
"Yes boss" Ndagi ya bashi ansa yana jiran yaji further instructions
"Kuma akwai wani kawunsu sunanshi Abu, kaje ka binciko inda yake, pay him a visit, kaje tare da men dinka, tell him we're pleased to have finally met with him"
Nan take Ndagi ya fahimci abunda boss dinsa yake nufi yace " me yayi boss?"
"Ya aikata abubuwa da dama, a lot of shit I can't forgive"
"Sure thing boss" Ndagi ya fa'da yana murmushi.
"Good, sai naji daga gareka"
"Okay boss, I'll give you feedback once the job is done and dusted"
Da wanan ya katse kiran, Hassan ya mike ya cigaba da shiryawa.
YOU ARE READING
❣️QALBINA ❣️ (KECE ZAKI FIDDA NI)
RomanceHassan Sooraj Marafa yana da'ya daga cikin hamshakan masu kud'in Lagos. One of the seven billionaire elites dake ruling garin Lagos. Sune ake kira da Asiwaju's of Lagos. Babu wanda ya isa yaja dasu. "Kinfi karfin million d'ari Hibba, ki zauna kiyi n...