Chapter 34

952 61 0
                                    

Jamal

Jamal yana gama waya da yayansa ya ajiye wayar a akan table dake gefensa ya da'go kansa yana kallon saman ceiling, ajiyar zuciya ya sauke, disappointment cike fal a zuciyarsa. Yaso ace yana nan akayi wanan operation din da lebanese, he'd love to take one or two or of the Lebanese men down himself. How he wish he was there.

A hankali ya juyo idanunsa suka sauka kan kyakyawar yarinyar dake gefensa, batada jiki kuma siririya ce sai dai tana da kyau sosai tamkar ita tayi kanta, fara ce sosai fatar jikinta fresh, jiya da dare ya ganta akan hanya, bayan ya fita yawon ganin gari don rabonshi da shiga cikin garin Taraba har ya mance, it's been so long in badin case din Sadik ya shigo dashi ba, garin ya canza masa sosai tun suna kanana suke zuwa su koma, jiya ya fita dan strolling da motarsa yana driving ya ganta tsaye a gefen hanya tayi masa tallan kanta, abun ya bashi mamaki don baiyi tunanin anan arewa akwai mata haka ba, ira iren wanan ya saba gani a can garin daya taso wato Lagos, sai dai kallo da'ya yayi mata yaji ya kasa resisting, who wouldn't? She has such a pretty face, and sexy body, abunda yafi daure masa kai bayan ya taho da ita shine da yayi realising she's actually a virgin, bata ta'ba sanin wani da'namiji ba. That means she's not really a prostitute this is her first time. Ya dinga mamakin dalilin dayasa wanan yarinyar tayi masa offering jikinta don yasan ba karuwa bace tunda ga alamu, meyasa ta zabi data bashi budurcinta?

A hankali yakai hannun yana shafan fuskarta, bacci take sosai ga kuma alamun gajiya sosai a tattare da ita, he really wore her out last night, bai ta'ba samun mace datayi mugun satisfying dinsa a gado kamar wanan yarinyar ba, duk da she doesn't have any experience but sai yaji he couldn't get enough of her, wani abu ne yaji yayi masa tugging a tsakiyar zuciyarsa daya tuno very soon he's going to leave her behind, immediately wanan tunanin yazo masa bai tsaya ba'ta lokaci ba yayi saurin kawar da ita, there's no way he'll allow he's heart become weak like his brother or AK, wanda yanzu they've become emotional sun bari tausayi ya soma rufe musu ido, sam yanzu basuda zafin daya sansu dashi ada, tunba AK ba da aka bashi Ammar ya kula da, gashi ma yayan nasa ya dauko hanya akan yayar Ammar din, they're allowing emotions to get in their way, shi dai ba haka yake ba bazai ta'ba barin feelings ko tausayi yayi clouding brain dinsa ba, never again don shekarun baya he has fallen deeply in it, saura kadan ya rasa ransa da kyar Hassan ya samu ya ceto shi. Shiyasa tun daga lokacin yanayin harkan rayuwarsa ta canza, ya zama chronic player na mata, a sanadiyar baiwan kyau da Allah ya masa suna rububinshi yasa baya raga musu idan suka kawo masa kansu, he plays them to his heart satisfaction kuma yayi discarding dinsu, haka yake rayuwarsa and he doesn't give a fuck about any of them, he's a billionaire playboy afterall, duk wace yayi harka da ita babu wani emotion, in ma ta kamu da feelings akansa to it's at her own risk.

Ajiyar zuciya ya sauke, ya cigaba da shafar fuskar yarinyar dake gefensa, she looked so young and innocent a tunaninsa bazata wuce 20 years zuwa kasa ba. Meye ya kaita ta soma wanan harkan? Don ya tabbata she has to be in a very serious situation for her to sell her body, and kuma bazai wuce situation na kudi ba, tunda ba kowa bane yakeda privilege din tasowa cikin arziki da wadata kamar yanda shida sauran brothers dinsa suka taso ba, people do alot of things for money, ajiyar zuciya ya kuma saukewa yana kokarin tunasarwa kansa koma meye ya fito da ita wanan ba damuwarsa bane, matslartace, baya shiga sabgan da babu ruwanshi, he's just going to enjoy what she has to offer him.

A hankali yasa hannu ya yaye bargon data lulube jikinta dashi, naked body dinta ya bayana, ya kurawa slim sexy body dinta ido, kasa hakura yayi yakai lips dinsa daidai nata ya shiga kissing dinta yana lumshe ido, yakai hannunsa zuwa albarkatun kirjinta yana wasa dasu, yana shafarta harya gangara zuwa kasan mararta. A firgice ta farka, kamar da farko bata san inda take ba, idanunta na sauka akansa yaga tsoro ya bayana a fuskarta, cak ya tsaya da abunda yakeyi yana jan tsaki, shiyasa baya son daukan inexperienced girls, normally da wace tasan kan harkan ne yana tabata ba sai ma yakai da nisa ba zata mayar masa da martani ta soma service dinsa da kyau amma wanan kallonshi kawai take kamar taga dodo, sai faman baza idanu takeyi, sake matsota yayi don shi yanda yake jin kansa yanzu, he can't help himself, he wants her again.

"J..Jamal" yaji ta kira sunansa nan take yaji wani abu ya tsargar masa jin sanyayen muryarta ya doki kunnensa yaga ta kasa ha'da ido dashi tana kallon wani gefe, kamar wani kunya kunyarsa takeji, bayi blaming dinta ba don he always has that effect on ladies.

"yes what's the problem?" Ya tambayeta idanunsa kyam akanta.

Ta zira harshenta tana lasar lips dinta na kasa "gari ya waye zan wuce gida"

"Zaki wuce gida? Tun yanzu?"

Saurin gyada masa kanta tayi tace "eh I have to go home, our deal was for only one night" ta fada tana kokarin mikewa, Yayi saurin kamota "hold on...."

Zatayi masa musu yace "I'll double the amount I gave you last night"

Cikin sauri ta dubeshi, gira da'ya ya da'ga mata yana fadin "ko sunyi kadan? Okay I'll add more let's say 500k?"

Ganin tana binshi da kallo yasa ya mike a tsanake ya karasa wajen briefcase dinsa ya bude ya zaro bundle kudi ya jefa mata, Saurin zaro idanu tayi tana dubansa, ta sake baki tana kallo, Jamal ya tabbata bata ta'ba rike waenan kudaen ba, kamar tana kokarin fighting wani abu a zuciyarta sai kuma yaga tasa hannu jikinta na bari ta dauki kudin ta tura jakarta, bai tsaya ba'ta lokaci ba ya janyota ya hada bakinsu wuri daya ya shiga sarrafa yanda ransa keso, tun tana tsoro tsoro har tazo ta sake ta sakar masa jikinta sai yanda yaso yi da ita.

❣️QALBINA ❣️ (KECE ZAKI FIDDA NI) Where stories live. Discover now