Chapter 99

1.5K 94 25
                                    

Hibba

A kwana a tashi aka soma shirye shiryen bikin Jamal da kaninsa Hamdan, yau saura sati biyu bikin. Su Hajiya sai faman shirye shirye akeyi, tare damu aketa faman shirye shirye, ko wani weekend Hassan yake kaimu gidan mu yini, da yamma sai yazo yayi picking dinmu, akwatuna da aka siyo sets guda arba'in, amaryar Jamal ashirin, itama na Hamdan guda ashirin, duk abunda aka zuba it's identical with the other boxes, an kashe kudi kam ba kadan ba abunka da bikin manya, Sadik ne kadai aketa yiwa tsiya don idan akayi bikin nan shi kadai ya rage, shi kam nunawa yakeyi ba aure bane gabansa, abunda yake daure munkai shine tsakaninsa da Nuratu, kodai nice dai kwakwalwata ke ayano mun abubuwa amma I'm very sure akwai wani abu dake kokarin arsing tsakaninsu, ko daga wajenta ko kuma daga wajensa, duk da dai ba wani kallon inda Nuratu yakeyi ba don nunawa yake sam bai damu da ita ba, amma yanda Nuratu takeyi a duk sanda ta ganshi yasa na soma confirming suspicions dina, yau a hanyar mu ta dawowa kasa rikewa nayi na dubi Hassan "my heart..."

"Yes love"

"Wai na tambayeka...akwai wani abu tsakanin Nuratu da Sadik ne?"

Ajiyar zuciya ya sauke "me kika gani?"

"Hmm kawai yanda suke treating juna ne, naga baya sakar mata ita kuma kamar tsoronshi takeji"

"Kyale Sadik dan iska ne... na gaya mishi ya daina takurawa yar mutane haka, he makes her so uncomfortable a gidan nan, wai shinan haushi yakeji baya son raini"

Murmushi na sake ina sauraronsa har muka karasa gida.

A kwana a tashi bikin gida dai har ya gama gabatowa yau saura kwana biyu a daura aure, kuma acan Taraba za'a je a fara daura auren Jamal tunda ita matar nasa acan take, sai kuma a wuce Kaduna inda amaryar Hamdan take, gabadaya gidan ya dauka sai faman hidima akeyi, Hassan ma kanshi bai zauna ba, yan uwa dai duk an zozo, daga Taraba da kuma zamfara, mahaifiyarsu Jamal kanta tun daga America tazo, kana ganinta baturiya ce sak amma batada alkibla don bata sallah, sai dai tanata fara'a sosai ga son jama'a duk abunda akeyi tana kokarin tasa hannu ayi da ita, gata ga Hajiya.
Ana washe gari daurin aure za'ayi dinner, dinkin lace anko da mukayi dasu Anty Zaliha na sanya kayan sunyi bala'in fitting dina, dinkin bubu nayi musamman ta aiko mun da make up artist har gida tace tazo tayi mun kwaliyya, mai make up din ta iya kam don tana gama mun na dawo kamar bani ba, ni kaina dana kalli madubi sai dana yaba kaina. Faheema tun daga school aka wuce da ita can gida don ta shirya acan saboda Anty Zaliha ce zata shirya su, dinkunanta duk suna hannunta.

Mai makeup din har dauri tayi mun, kuma daurin yayi kyau sosai, nayi mata godiya zan bata kudi tace mun a'a karna damu an rigada an sallameta tun kafun tazo, yanzu haka can gida zata koma ta karasa yiwa sauran mutane makeup nace toh shikenan, godiya na mata nasa driver ya komar da ita gida. Hassan yana shigowa ya kyalara ido akaina, freeze yayi don nayi mugun tafiya da imaninsa, a hankali nake jin idanunsa suna yawo akaina "wow....sweetheart kinga yanda kikayi kyau kuwa, ina zaki da wanan kwaliyar?"

"Dinner mana..." na bashi ansa ina rausayar da kai.

"Gaskiya a'a... babu yanda za'ayi matata ta fita da wanan kwaliyar kowa ya kalle mun ita"

Turo baki nayi "na yau ne fa kawai..."

"Koma na jibi ne...." ya fa'da yana karasowa inda nake yazo ya tsaya gabana yana kare mun kallo " you look so beautiful.."

A hankali ya durkufar da kansa har muna shakar numfashin juna, ganin abunda yake kokarin yi yana so yayi kissing dina na jan ba'ya "zaka ba'ta mun kwaliya"

"Uhmm... ai gwanda na ba'ta don ba fita dashi zakiyi ba"

Kafun nayi wata magana ya cafke lips dina cikin nasa ya soma kissing dina yana lumshe ido, kamar nasa ihu ganin duk janbakin da aka sa mun ya goge, sosai ya zurfafa da kissing dina tun ina kokarin kwacewa har nazo nayi surrender a hannunsa don gabadaya ya gama sa jikina yayi weak da kisses dinsa, indai wanan harkan ne kam Hassan baya gajiya, tun wanan daren da muka fara sex dashi ya gama makale mun, a rana bai qi muyi sau hudu zuwa biyar ba indai yana gida, his sex drive is always high, atimes I struggle to keep up with him, lumshe idanuna nayi ina ajiyar numfashi ya gangaro har zuwa wuyana yana sumbatar duk inda yaci karo, gabadaya ya kanainaiyeni, ina jin yanda joystick dinsa ya mike subul, na zaro ido "zafa muyi latti..."

❣️QALBINA ❣️ (KECE ZAKI FIDDA NI) Where stories live. Discover now