Chapter 56

1.3K 79 7
                                    

Hassan

A hankali Hassan ya bar diyarsa taja hannunsa suka baro dakin tanata faman surutanta akan yazo ya zabar mata kayan da zata sa, a hankali ya waigo idanunsa suka sauka kan Hibba tana kokarin saukowa daga kan gadon ta yaye bargon daga jikinta, daga ita sai yar yaloluwar rigar bacci da sukayi mugun amsar kyakywar surar jikinta, the sight of her slender body yasa tunaninsa ya karkata zuwa ga yanda yayi mugun kewarta, he missed kissing her, hugging her, feeling her warmth. Kwana biyun nan tunda suka dawo yayi kokari ya nesanta kansa da ita ko zai iya controlling feelings dinsa amma abun ya citura, she's always on his mind babu dare babu rana, the feelings he's having for her is almost driving him to the brink of insanity, ko yanzu daba din Faheema ta shigo ta katsesu ba, da babu abunda zai hanshi ratsa cikin jikinta don a mugun bukatuwa yake da ita, itama din ya tabbata hakan don yanda ta dinga bashi hadin kai yasan bazai samu wahalar shawo kanta ba, ko dan relief dinan ya samu daga wajenta, at least it would have been the best thing to happen to him these past few days da baya samun lokacin kona kansa,

Abu biyu suka taru suka cunkushe masa wuri daya, na farko aikin company dinsa he has been away for too long and yawanci yaga ana tafiyar da abubuwa ba kamar yanda yakeso ba, so dole ya tashi tsaye akan ma'aikatan nasa na biyu kuma abunda yake ci masa tuwo a kwarya bai wuce family issue ba, yanzu abun Sadik ya soma wuce tunaninsu akan maganar auren mahaifinsu, zuwa Jalingo din da yayi bai samu damar ganin yarinyar ba ko sanin inda take, shiyasa daya dawo yake ta musu bori akan bazai bar mahaifinsu ya auro musu yarinyar da sukayi kanwa da' shi kuma yayi jika da, inhar su zasu zuba ido su barshi yayi auren shi bazai yarda ba. Iya bincike dashi Hassan da Jamal sukayi sun gano cewa yarinyar ma ana daura auren anan gidan mahaifinsu dake cikin Magodo estate zata tare, first wife din babansu Hajiya Bahijja tana nan gidansa dake Victoria Island, data samu labarin auren da Alhaji zaiyi ko a jikinta don inda sabo ta saba, kwana uku da suka wuce ta kirashi da Jamal tace suzo gida tana son ganinsu, Hassan yasan duk akan borin da Sadik yakeyi ne. Idan ya tuna waenan matsolin da suke saho kai kansa har wani irin sara yake masa, a hankali tunaninsa ya karkata zuwa nasa matsalar dake ci a gidansa, issue na kawun Hibba, har yanzu ba'a san whereabouts dinsa ba, last time da yayi magana da Ndagi sunce sunyi sighting dinsa anan garin Lagos, wajen Anthony Bustop. Abun yayi mugun daurewa Hassan kai ganin mutumin yanada karfin hali biyosu har garin Lagos, zuciyarsa har wani tafarfasa yake idan ya tuno da zancen, bazai iya juriyar ganin wanan kazamin dan iskan yazo kusa da Hibbansa don haka tun a ranar da Ndagi ya bashi wanan information din yayi increasing security na gidan, musaman yayi ordering su Habib su dawo suna masa gadin Hibba in case tana so ta fita, Allah yasa ma tunda suka zo gidan bata wani bukaci fita ko wani abu ba, rai da rai tana gida, yasa su Ndagi su cigaba da nemansa duk inda ya boye su fito masa dashi. Sai ya gane kuransa, Hassan yana tunanin abubuwan da zai masa idan Allah yasa yayi ido biyu dashi. A hankali tunaninsa ya sake karkata zuwa ga Hibba, ya kamo lips dinsa na kasa yana ciza a hankali, har yanzu yana feeling taste dinta a bakinsa, her addictive taste. Yasan tana kokarin ka'karewa saboda yar'sa Faheema karta gane abunda ke wakana a tsakaninsu, shi ganshi yana kokarin protecting innocence din diyarsa shiyasa yake kokarin baya baya yana rike kansa a duk sanda Faheema take tare dasu amma dai gaskiya a yanzu yana jin bazai iya juriyewa ba duk yanda za'ayi sai ya sameta yau, he needs to feel her tonight.

Da wanan tunanin har suka karasa daki shida Faheema taje ta fara fifito mishi da kayakinta tana nuna masa wanne da wanne zata sa, shi kawai biye mata yakeyi amma wani dressing na yara mata ba sanin kan abun yayi ba, haka dai suka cigaba shida ita suna kara binciko cikin kayakin, suna cikin haka sai ga Maryam nan ta sawo kai fuskarta dauke da murmushi ta karaso tana sanar da Faheema cewa ta ha'da mata ruwan wanka, a hankali ta karaso ciki kanta a sunkuye cike da jin kunya tana aika masa da kallo kasa kasa yaga taja hannun Faheema zuwa bayi inda zata mata wanka.

Hassan ba makaho bane ko dakiki ballantana ace baisan meye ma'anar kallon da Maryam take yawan aika masa dashi ba, yana sane sarai da duk abunda takeyi na son janyo hankalinshi gareta, sai dai duk tsawon lokacin nan for once bai ta'ba jin wani abu a game da ita ba, yes tanada kyau duk wani da' namiji ya ganta dole yayi appreciating but ko na second da'ya he has never felt any pull of attraction towards her, there's nothing in her that has ever sparked his interest, ba kamar yanda yajeji a duk sanda ya daura idanunsa kan Hibba ba, yarinyar da kallo da'ya zata masa da rikitattun idanunta yaji ta birkita masa lissafinsa gabadaya notikan jikinsa yaji sun kwance masa. Hibba made him come alive as a man, she made the blood in his veins erupt with excitement, she stirs these emotions deep within him ba tare da tasan ma tanayi ba, he's crazy about her in a way irin wanda bai ta'ba ji a game da wata ya' mace ba. She was deeply sincere, innocent and beautifully refreshing, she has depth, she has substance, tanada hankali ga nutsuwa tasan ya kamata kuma tasan yanda ake tafiyar da rayuwa, Hibba ta tara duk wani abu da yake bukata a tattare da ya'mace.

❣️QALBINA ❣️ (KECE ZAKI FIDDA NI) Where stories live. Discover now