Chapter 37

1K 67 2
                                    

Lukman

Duban yarinyar dake zaune gabansa yake cike da shauki, yana jin yanda kirjinsa ke moving da matsanancin soyyayarta, a kullumu burinsa bai wuce yaga ya faranta mata ba, ya nuna mata yanda yake matukar ji da ita a cikin zuciyarsa, bashida kowa kuma bashida komai a cikin zuciyarsa sai ita, sai dai duk yanda yaso ya nuna mata hakan ya citura, he couldn't bring himself to tell her how much she meant to him. Yeah he was a ruthless billionaire with an innocently handsome face, but when it comes to harkan love ko bada zuciyarsa he was a little screwed, especially akan Hafsa, yarinya data ceci rayuwarsa three years ago kuma gashi yanzu ta zama pet toy dinsa.

Lukman ya lura da har yanzu Hafsa tsoransa takeji, toh wace mace ce ma bazata ji tsoron kasancewa tare da namji kamarsa ba, wanda zai juyaya son ransa sai yanda yayi da ita. Bayan haka ma yasan wanan sadness din dake tattare da ita a ko yaushe ya dauko asali ne tun daga wajen stepmom dinta, matar data siyar da da ita wajen karuwanci, daman abunda ta mayar da sana'a kenan, tana turo yan mata nan kudu tana saidawa Alhazai, bayarabiyar illorin ce stepmom dinta, mahaifin Hafsa ya kasance shima bafulatanin illorin kuma ya jima da rasuwa, so a hannun step mom dinta ta taso, Lukman yana tunani da bai je wajen auction din a ranar ba, da kilan a hannun wani dattin tsohon alhaji zata kasance, ya dinga godewa Allahnsa daya sa ya kasance a wajen a ranar.

Shima yasan he's no better, Lukman knows he's not a good man, yasan yanda yake rayuwarsa sai a hankali gashi shine babban da' wajen mahaifinsa kuma leader na TAFIDA group, he has done so many unspeakable things to those who he thinks deserves it, yasan his way of life is fucked up but deep down inside him yana mutuwar son Hafsa kuma zai iya yin komai akanta, he loves her to the deepest part of his soul, kuma zai ajiyeta a kusa dashi, zaiyi protecting dinta with every fibre of his being har sai ran daya kasance baya numfashi a doran kasa.

It's kind of ironic tho, tunda yace zai iya protecting dinta daga ko meye amma har yanzu ya kasa protecting dinta daga gareshi, he couldn't protect her from himself. Inama zai iya furta mata kalmar so, ya sanar da ita yanda yake bala'in ji da ita a cikin kogon zuciyarsa, dama zai iya fahimtar da ita cewa duk waenan abubuwan dataga yake yi duk cikin sigar so ne, duk abunda taga yakeyi it's not as if he wants to really do it, it's because of yanayin daya taso, he was born to be a leader, to control people under him and no one dares says no to him.

Yana zaune yana kallon yanda take wasa da cokalin abincin hanunta yaga ta ajiye ta da'go tana dubansa da manyan fararen idanunta masu rikitar masa da kwakwalwa, idanunsa ne suka sauka kan cute lips dinta ya kura musu ido.

"Na koshi" yaji ta furta cikin harshen fulatanci

"Me kika ci anan?" Ya watso mata tambayar yana kallon plate din abincin da ka'dan taci ta bari, bai san meyasa ba bata son cin abinci sam, gata ba wani auki ba, ramar ta yayi yawa and he's a little bit worried about her health, ya daukar wa kansa alwashin idan suka koma gida zai yiwa chef dinsa magana akan abincin da za'a dinga girka mata tana ci. She's too thin yanzu for his liking.

Girgiza mishi kai kawai tayi tace "da gaske na koshi"

Shiri yayi yana dubanta, bai son yayi forcing dinta akan abunda bata so, gashi ma yanzu sai wani na'narkewa takeyi kamar babu lafiya, daman dai haka take, kallon inda taketa saton kallo tun dazun yayi yace  "a ina kika san Hibba?"

Cikin sauri yaga ta dubeshi, kamar batayi expecting wanan tambayar daya mata ba,  ta gyara zamanta kan kujera tace "bba..ban santa ba, yau na fara ha'duwa da ita"

"Hmm I see.." ya fa'da yana kallon inda Hibba ke zaune can gefe tare da Hassan.

"Tanada kirki sosai, ita ta taimaka mun a bayi" ta karasa maganar tana murmushi

Nan take yaji numfashinsa ya tsarku, komai nata rikitar dashi yakeyi, harta murmushi ma idan tayi "Meya sameki a bayin?" Ya watso mata tambaya

Shiru tayi daga bisani tace "amai nayi"

"Amai?" Ya maimaita hankalinsa a tashe, cikin sauri ya fizgota ta fa'da jikinsa ya soma ta'ba lafiyar jikinta duk yabi ya rude. Kokarin kwatar jikinta ta soma yi ganin suna cikin mutane, kuma shi ko a jikinsa yanata ta'tabata.

A hankali ya saketa "meyasa baki sanar dani bakida lafiya na kira doctor ya dubaki ba?"

"Lafiyata lau.... kawai aman ne yazo mun"

"Kin tabbata?"

Gyada masa kai tayi

"But still I'm taking you to the hospital in the morning, now let's go home. You need to rest"

Mikewa yayi yana gyara zaman suit din jikinsa ya mika mata hannu, a hankali ta mika masa hannun nata ya kamota ya da'go yayi guiding dinta suka bar restaurant din. Suna tafiya tunani kala kala na mata yawo aka, haduwarta da Lukman yasa abubuwa da dama sun canza cikin rayuwarta, ta soma tunanin dabadin yana nan a ranar da madam Folake, matar babbanta tayi niyan siyar da ita cikin karuwanci, da ya zatayi? What if he hadn't been there? Meye ma ya kaishi wajen in the first place.

It has been a shock for her data gano mutumin data taimakawa shekarun baya da suka wuce shine wanan kyakywar attajirin dake zaune gabanta. Abunda yafi daure mata kai shine irin makudan kudin daya zube ya siyeta.

A hankali ta juyo ta kurawa extremely handsome face dinsa ido yana tuki a nutse kamar bashi ba, tana mamakin tsananin baiwar kyau da Allah yayi masa, ta soma tunanin dalilin dayasa ya zabeta a duk cikin kyawawan matan da aka zube masa a gaba, ta tabbata akwai mata da dama da ko kallonsu yayi bazasuyi wasting time zuwa garesa ba amma ya za'beta, kuma a hakan ba'ta taba ganinshi da wata ya' mace ba tunda ya kawota gidansa a matsayin mistress dinsa.

Saurin taka birkin dataji yayi ne ya fargar da ita daga duniyar tunanin data afka, ta saki yar kara ta juyo tana dubansa a firgice, kirjinta sai faman bugun tara tara yakeyi. Kashe engine motar yayi ya juyo yana dubanta, taga idanunsa sun kankance tsabar jarabar dake cinsa, "ya muka tsya?" Ta tambayeshi muryarta na rawa

"Ke kika sa na tsaya"

"Taya?"

"Meyasa kike mun irin wanan kallon?"

"Bb..ban gane ba wani irin kallo?..."

Bata gama rufe baki ba taji ya fincikota ta fa'di bisa fafaden kirjinsa, ya ha'de bakinsu wuri da'ya ya shiga kissing lips dinta, duk da firgicin da take ciki bai hanata lumshe idanunta ba, tana jin yanda daddaden kamshin jikinsa ya kara'de ta, wani irin feelings ne takeji yana mamayeta akanshi, tabbas zuciyarta ta kamu da matsanancin son Lukman, mutumin da har abada bazata ta'ba mancewa dashi ba a rayuwarta don he has become a part of her life yanzu. Sai faman kissing dinta yake yana fidda nimfashi kamar zai shige jikinta, itama fidda numfashin takeyi, ta da'an dago tana dubansa tace "Lukman please... a cikin mota muke"

Bama sauraronta yake ba ya cigaba da abunda yakeyi, yana kissing makogaronta har zuwa saman breasts dinta, ya zamar da rigar dake jikinta, zaro ido tayi tana girgiza masa kai "please Lukman... not here" idanunta sun ciki da ruwan hawaye.

Da kyar dai ya samu ya dakatar da abunda yakeyi ganin tana neman masa kuka. Kiss ya kai mata a kumatu yana shafarta yace "okay let's get home first" ya sake tada engine motar suka cigaba da tafiya tana jin yanda kirjinta ke bugun tara tara.

❣️QALBINA ❣️ (KECE ZAKI FIDDA NI) Where stories live. Discover now