Mr & Mrs Fawaz

25 1 1
                                    

Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9

By Ayshart sani

72.

Kasancewar Rashi danayi,Ina barar addu'o'inku Yan uwa da abokan arxiki kusa mahaifina a cikin addu'o'inku Allah ya rahamta Masa da duk daukakin musulmi Baki daya,Allah yasa aljannah makoma ubangiji Allah ya sadasu da annabin rahama ya dubi bayanku da namu Dan alfarmar annabi da alqur'ani.


Akwatinta ta dauka da Yan Kaya a ciki ta fito ta kalleshi sosai tace Allah ya kaddara saduwarmu tareda fita daga dakin a falo kallonta kowa yakeyi na'anna tace kar ki tafi saadatu ki zauna ki rungumi mijinki kiyi hakuri na'anna bazan iya Zama da mutumin da yake kyamatar mahaifiyarsa ba inaso in zauna da mutumin da ko Karan gidansu baya kyamata saboda hakan ne zai nuna nima bazai kyamaci na gidanmu ba idan har Fawaz bazai dauki kaddararsa ba taya zai iya bani goyan baya wajan daukar tawa kaddarar bazan iya ba sunyi kokarin hànata Amma saadatu Bata hanuba,gaba daya Fawaz dake daki ya kasa aikatawa kansa komai ko motsin kirki ya kasayi saboda rasa abinyi Taya zai barta ta tafi fitowa yayi adaidai lokacin da ta zura kafarta zatabar falon yace karki fita daga dakin nan saadatu bazan iya rayuwa babuke a cikinta ba Ina sonki saadatu kar kimin haka,kalmar da take so a kowane lokaci tajita Amma tajita a lokacin da batada amfani a gurinta.

Basu iya motsawa ba sai da suka tabbatar da saadatu fa tabar gidan a nan ne Fawaz yaji karfin motsi yaxo Masa ya yunkura ya bi bayanta inda sauran Yan gurin suka mara masa baya Dan Suma sun zama status a tsaye Hangota yayi tana tafiya bayanta suke bi suna kwala Mata Kira,wata bakar Jeep ce Tasha gabanta aka ciccibarta aka dannata mota troley Kuma sukai jifa da ita,hankali tashe sukebin motar da gudu Amma gudun mutum da mota da banbanci hakan yasa basu samesu ba sai troley din suka ja sukayi gida hankali a mugun tashe Fawaz kuwa duk dauriyarsa yau susuce sun sace min mata shine kawai abinda bakinsa yake iya furtawa sai su deen ne suka fadawa sauran iyayensu abinda ya faru Fawaz dake tsaye baya yayi zai zube akayi saurin zaunar dashi kuka ya fashe yanani Babu kama hannun yaro.

Wayar Fawaz ce tahau ringing ganin bakuwar number kamar bazai daga ba sai Kuma ya daga dariya sosai akeyi magana aka fara yanxu ai sai a San abinyi Dan wannan ta tafi kenan tunda ita uwar taku batajiba ta dawo gareku ita Kuma wannan a dole sai tayi abinda zata birge to shikenan sai a fara zaman karbar addua muryar saadatu ya juyo tana kusakeni me nayi muku meye hadina daku ku rabu Dani saukar Mari kawai sukaji kasancewa tunda aka fara Fawaz ya maida wayan handsfree meye kukeso ku sakemin Mata me kukeso dariya aka Kuma saki tareda kashe wayar gaba daya Kiran duniya wayar switch off haka suka zauna jugum jugum a falo bame cewa kowa kala daddy yace shamsu karbi number din ka kaiwa police kayi report akan case dinnan bai kamata ayi shiru ba haka Azeema ta Shiga kitchen ta Dora abinci Dan har hudu ta wuce ba Wanda yasawa cikinsa komai sallah ma Fawaz sai anyi da kyar yake zuwa masjid sai da daddy yayi fada sosai sannan take binsu suje suyi bayan sallar laasar da kyar aka saka Fawaz yaci abincin Nan shima kadan Amma gaba daya hankalinsa baya jikinsa sun dawo daga sallar magrib kowa ya Koma gida saura abokansu da Yan cikin gidansu wayar Fawaz ta fara ringing ganin private number yasa ya maida handsfree hello ya Fawaz shine abinda akace yace saadatu kafin kace me duk wadanda suke gurin sun hallara kayi hakuri ya Fawaz nakin Jin maganarka da nayi kaci abinci kuwa shine tambayar data fara yi masa.

By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh.

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now