Mr &Mrs Fawaz

20 4 0
                                    

Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9

By Ayshart sani

46.

Tsorata sosai saadatu tayi tare da kallon Azeema itama azeeman jin sunan da saadatu ta ambata be yasata Jan birki Amma sai ta kawar da zancen ta cigaba da abinda takeyi wato tuki,a haba dai yaushe shikenan Amma na San Dan ta Kira wayata a kashe ne shiyasa okay to shikenan Allah ya dawo da ita lafiya Ohoo maka har da wani tambayata ango ni yau bangansa ba ma okay to shikenan sai munyi magana sai a lokacin ta kalli Azeema tace lpy Naga kin tsaya tace wani suna naji kin Kira kamar na'anna tace eh she's my other mom ba tare da wani ya Kara magana ba har suka karasa inda zasuje wani shago ne Azeema ta kawo ta tace ki zabi duk abinda kikeso kayan lefe zaa hada saadatu tace duk abinda aka zabamin inaso ni bani da zabi Amma banason material nafison dogayen riguna and my best colour are maroon,blue black,and coffee sosai Azeema take mamaki Dan best colour na Fawaz coffee and blue black ne sannan ya tsani yaga mutum yanasa material a rayuwarsa sosai sukayi siyayya akalla ya Kai dubu dari hudu  daga nan aka kaiwa tela Dan ya dinka Mata da wuri,kusan kala goma suka bashi.

Direct wani restaurant suka Yi acan suka tarar da Yan uwansu kowa ya hallara kallon mamaki Fawaz yakeyiwa Azeema ganin ta taho da saadatu matar aure Dan shi dai Azeema tace an daura Mata aure to me takeyi anan dauke Kai kawai yayi  to me zamuci kowa Yana fadar abinda yakeso it dai kallonsu kawai takeyi me zakici shine abinda azeema tace Mata na koshi no you have to eat something Azeema tace tayi mata order din a hankali take cin abinci wani saurayine yaxo kusa da ita tare da jawo kujera ya zauna kallonsa sukeyi da mamaki ita tana tunanin sun sansa suma suna tunanin tasan sa ganin kallon da yakeyi Mata tace Ina yini lpy lau ya Bata amsa baby tun shigowarki Naga kinyi min Ina sonki gaki da kyau black beauty, ga wannan soft and sexy eyes din naki I really like you mikewa tayi tace sorry ni matar aure ce shima mikewa yayi yace nima auren naxo ai kinga nima mijin aure ne juyawa tayi kawai tai hanyar waje riko hannunta yayi.

By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now