Mr & Mrs fawaz

21 2 0
                                    

Mr&Mrs Fawaz
❣❣❣❣❣❣
https://my.w.tt/2PpalXNbG0

By Ayshart sani

84.

End

Fuad ma. Ya kawo bilkisu budurwasa ta tayasu fawaz murna kwana 3 tsakani sun hadu gaba daya a gidan fawaz ana hira Deen yayi dariya ya kalli Fahad yace ni kuwa baba ya akayi aka kaika female Ward bayan kace in aka kaika bazakaje ba Kuma Sai kayi Allah ya Isa dariya dukansu suka saka fawaz kuwa harara ya buga musu yace Sai akayi Yaya yce aa tuna maka kawai nayi lokacin da muka shiga asibiti yadda ka dinga mistreating baiwar Allah.

Kallon saadatu tayi itama shi take kallo budar bakinsa Sai cewa yayi a lokacin ma love at the very first sight ne ya kamani saadatu tayi dariya azeema tace ai yadda Naga abubuwanku suna tafiya yasa na fahimci soyayya ce Mai karfi zata kullu tsakaninku sukayi dariya saadatu tace ai ko ba komai nasha wuya a hannun Dan bawan Allah Nan fawaz yace duk a cikin so ne ai.

Sai ga zaid Nan ya shigo da gudu yace daddy ga Mai pics fawaz yayi murmushi yace kirasa ya shigo kowa ya gyara zamansa suna dudduba hotunan da akayi ranar da aka sha bidiri kallon azeema fawaz yayi yace ya gurinsu kafin ya karasa tace anyi Masa hukunci ai Yana can duk jikinsu yayi sanyi tai murmushi tsuntsun daya ja ruwa saadatu tace Allah ya kyauta duk suka ansa da ameen.

Wata uku tsakani Suka hadu a main house suna Hira basa gajiya da ganin juna wadannan mutanen abbu yace yau dai family pics zaa karayi tunda yau kowa ya hallara aka Kira Mai pics ya zo ya dankara musu pics nan hira ta barke gaba daya su cikin so da kaunar juna,saadatu ta kalli kowa a dakin hawaye ya zubo mata akan din fawaz yace menene girgiza kai tayi abbu ma yana kallo yace meya faru yata tace abbu ba komai kawai dadi naji danaga gaba daya kowa ya hallara akai dariya fawaz ya miki yace barin ganki a dakinmu ya wuce tabishi suka kalli juna abokan nasu suka sheke da dariya.

Alhamdulillah tsarki ya tabbata ga ubangijin talikai daya bamu ikon kawo karshen novel mai Mr &Mrs fawaz.

Ina miko godiya a gareku Allah ya taimakemu gaba daya.

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now