Mr & Mrs fawaz

35 3 0
                                    

Mr&Mrs Fawaz.                   
❣❣❣❣❣❣

Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh

13.

Fahad yace you can change your destiny she's your mom banza fawaz yayi masa fahad yace ita kuma ko yaushe zata bayyana kanta fawaz yace don't worry time is coming when she will appear in front of us and we don't need her at that time,that's why I hate all women because they are oll the same except yasmeen and azeema fahad yace what about her fawaz yace who? Yace that girl you are playing with mikewa fawaz yayi yace see you I want to bath murmushi fahad yayi kawai tare da mikewa yace sai k fito ya fita haka rayuwarsu ta ke tafiya saadatu yanxu ta kara shiga cikin tashin hankali saboda kawunta dake tada mata hankali dan yanxu kullum yana hanyar gidansu.

Ranar asabar suna tsakar gida ita da Mariya da umma suna hira tana jiran lokacin islamiya yayi sai ga kawu bello ya shigo nan dai maganganunsa marasa dadi ya ke jifansu dashi maganganun ba dadin sauraro ya juya ya fita mikewa saadatu tayi ta shiga daki hijjab ta saka tare da yiwa umna sallama ta fita dan tafiya makaranta.

Tafiya takeyi bata ko kallon gabanta tana ta tunanin wane laifi tayiwa kawunta yake ta jifanta da bala'i iri iri haka bataji ba bata gani ba ji kake kuuuuuu kiff  an bige saadatu tayi katantawa ta fado kasa timm fitowa tayi daga mota tana salati karasowa tayi tana salati da kyar ta iya dauka saadatu tasa a mota ta kaita asibiti nan aka dubata in da ta danji ciwo aka wanke mata ciwon dataji aka rubuta magunguna ta shiya ta dauke ta tafi da it a gida dan tai jinyarta a can har a lokacin saboda tsabar fargaba da damuwa azeema bata gane saadatu ba sai bayan ta kaita gida ta mata duk abinda ya dace sannan ta kira mominta ta sanar da ita ita kanta momin taji tausayin yarinyar nan taiwa azeema fadan guru a mota ta hanata bataji gashi nan dai, sai data dawo dakin ta sannan ta lura da saadatu ce ma Ashe nan ta kara tausayawa saadatu sosai ta zauna tana kallonta cikin tausayawa.

Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now