Mr &Mrs Fawaz

16 4 0
                                    

Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9

By Ayshart sani

33.

Murmushi Fahad yayi yace hala daddy yayi Miki maganar tace eh yayi min jiya da Zan fita kawai basarwa nayi,Amma ni Ina ganin a fitan kamar zaifi ko ya kuka gani Deen yace kubar maganar nan kunsan dai baso yakeyi ba Amma wat ever saadatu dai kallonsu kawai takeyi girgiza Kai abdullahi yayi yace kuje muga Dr dinnan kawai shiyafi yanxu mukewa sukayi gaba dayansu kallon saadatu Fahad yayi yace ki zauna nan pls saada kar ya farka ba kowa a dakin kinji to tace tare da murmushi a fuskarta basufi minti biyu da fita ba ya bude idonsa Yana kokarin tashi zaune ta lura da haka tayi sauri ta karaso tace me kakeso ya Fawaz yace toilet Zan shiga tace to bara na Kira ya Fahad ya kaika nan ta fita tafi minti uku a tsaye ba Fahad ba Kuma alamar akwai wani a gurin bare ta tambaya ya taimaka Mata,dakin ta dawo tace ba kowa a waje wlh ya Fawaz yace to taimaka min na shiga toilet din Mana da kyar ganin ba yadda ta iya dole ta riko shi da kyar ta iya mikardashi saura kadan ta fadi tana mamakin nauyinsa ganin bashi da kiba a jikin sa haka da kyar ta kaisa toilet din ta dawo ta zauna yace Dan miko min brush ta Mika masa can wajan minti goma yace ki bani Kaya pls ta duba taga troley ta bude Kaya ne ksla 2 sai vest d short nicker haka ta hada dasu ta Mika masa.

Mamaki yayi da yaga vest d short nicker tsaki yayi yace batada kunya yarinyar nan kwata kwata haka ya gama shiryawa ya fito da kyar tana ganinsa ta karasa tace sannu tare da riko sa suna tsakiyar daki su Fahad suka shigo turus sukayi su duka da mamaki abdullahi ne ya karaso yace bazaki iya ba sis bara na karasa gefe ta Koma tana haki nan suka fara nasa ya jiki Amma banza ya musu yaki ya basu amsa kallon saadatu Fahad yayi yace yayi magana kuwa tunda ya tashi tace eh mana yayi magana sosai ma kuwa.

By Ayshart sani.
Wattpad@ayshartuh.

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now