Mr &Mrs Fawaz

16 5 0
                                    

Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9

By Ayshart sani

32.

Washe gari saadatu tana da aiki zata fita morning bayan ta gama shiryawa fitowa tayi ta zauna tana karyawa Koko kawai tasha Dan bata cika cin kosai sosai ba,ta sanar da umma bazata dawo da wuri ba zata biya ta duba patient dinnan fatan alkhairi umman tayi Mata sannan ta fita, bayan ta je asibiti aiki takeyi Amma hankalinta Yana kan tunanin abinda ya faru a jiya,tunani tayi ya kamata taje ta dubasa yanxu dauko komai d zaayi amfani dashi a ranar tayi juyawar da zatayi taga Dr Azeema na karasowa gurin gaisa sukayi tace ya mai jiki tace da sauki dai zamuce tace zuwa nayi ma ki rakani na dubashi Dan Allah in ba abinda kikeyi yanxu,tace wlh daily medication Zan bada bara na basu sai muje Dan kar na barsu da aiki dan lokacin da muna night banxo ba su sukayi yanxu in na bada medication din sai muje,kada Kai Azeema tayi tace no probs in kingama Ina dakin can to kawai saadatu tace bayan ta gama taje ta sanar da incharge sannan ta fadawa abokan aikinta sannan ta sanar dasu ta hada musu komai na bukata daga nan har a tashi bazasu nemi komai ba a iya saninta sunji dadi Dan dama hada kayan aikin shine tashin hankali,haka suka kama hanya ita da Azeema suna tafiya suna hira abinsu kamar wasu kawaye sai yau saadatu ta kula da asibitin da aka kwantar da Fawaz din asibtin UMC Zahir hospital.

Dakin suka nufa direct,Fahad,Deen da abdullahi duk suna zaune a ciki gaisawa sukayi da saadatu sannan Deen yace zeema kin gama kenan tace eh wlh ai hanzari nyi Dan banaso ba dade kallon Fawaz sukayi bacci yakeyi kana ganinsa kasan Yana jin dadin baccin d bana wahala bane ya farka kuwa girgiza Kai Fahad yayi yace anytime from now zai iya tashi,okay kawai tace kunyiwa likitan magana akan maganar dadi kuwa aa jira mukeyi muga me zaayi yanxu tukunna tace to ya kamata muje mu sameshi Dan kun San dady.

By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh.

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now