Mr&Mrs Fawaz
❣❣❣❣❣❣
https://my.w.tt/2PpalXNbG0By Ayshart sani
81.
Saadatu suna tare da naanna suna Hira mama ta shigo falon bayan ta zauna ta kalli saadatu tace Yar Nan ki yafemin abinda nayi Miki bakinciki ne da hassada yake damuna Amma a yanxu na gane ba Abu ne Mai kyau ba kiyi hakuri kiyi min aikin gafara Dan Allah,saadatu tace mama ban taba rikeki a Raina ba asalima ni Ina ganin kina son su fawaz ne shiyasa kikejin zafina Suma Kuma ba kinsu kikeyi ba kishi kikeyi dasu ganin yadda mijinki ya fifitasu fiye da Yayan daya Haifa abinda kawai kikayi kuskure kasanewarsu marayu ba Kuma su day inda zasu dafa dole Sai gurin daddy wannan shine kawai laifin da akayi musu Suma Kuma nasan sun yafe Miki wlh ki daina neman gafara ta naanna tayi murmushi Allah yayafe mana kusakurenmu kawai akace ameeen Suka cigaba da Hira suna nishadi Sai da yamma da maaikatan Suka dawo tukunna aka dau hanyar gidansu saadatu ita ta fara shiga kasancewar fawaz ya gyara musu gidansu falo kawai aka Dan karawa turare kowa ya nemi guri ya zauna Manyan a kujeru yaran akan carpet.
Bayan gaishe gaishe da gabatarwa Nan aka kwashe labarin komai aka fadawa umma Banda hawaye ba abinda umma takeyi tace Amma shine baa sanar Dani murmushi naanna tayi tace mu ai bazamu so daga Miki hankali ba shiyasa bamu sanar dake ba kiyi hakuri a matsayin ki na mahaifiyarta da rashin sanar dake tace ba komai hakan ma shine daidai Dan da bazan iya bacci ba akace hakane Nan Sai aka sako maganar abban saadatu umma na kuka tace Allahu Akbar a duk sanda zai tuna dakai Sai yayi maka fatan alkhairi Bai taba kawowa ransa cewar zaka cucesa ba har cemin yayi Koda wataran kazo bayanan to in sanar dakai cewar shi baya bukatar kudin Amma in har kudin gold dinnan zasukai to Yana so a Gina Masa rijiya da masallaci wannan shine burinsa baya bukatar komai Dan Allah ne ya bashi a kowane lokaci fatan nasara yake binka dashi har ya koma ga mahaliccinsa abbu ma idonsa y kada a wannan lokacin yace b matsala zaa cika Masa burinsa Kuma zaa canja muku wannan gidan umma tace aa wannan gidan ya ishemu wlh Allah ya sakawa da fawaz albarka Dan shiya maida Mana shi haka Allah yayi albarka ya baku Yaya na gari aka amsa da Amin Nan dai aka Yi addua aka tashi naanna murmushi kawai takeyi ta kalli abbu ta kalli umma tayi dariya aka Mike Kuma aka koma gida.
Fawaz ne ya shiga daki ya kalli saadatu yace wifey gaskiya ni dai na gaji wlh Wai yaushe Zaki bani hakkina ne shekara nawa da aurenmu ta kalleshi cikin kunya tace ai na dauka ka yafe yace wat tace hakkin naka yace are you kidding me no am serious yace to ban yafe ba Kuma I need it today murmushi kawai tayi cikin dare taji yadda yake shafata Yana wani irin nishi ita tausayi ma ya Bata kawai ta dake a haka dai a hankali ya mayar da ita mace Amma fa ta wahala a hakan ma ya bita a hankali ganin ita fa budurwa ce ya Kuma San meya kamata a matsayinsa na likita Banda albarka da alkawarurruka ba abinda yake mata da kyar da sudin goshi ya barta shima dan yaga ta fara karamin kuka ne ya wanketa tas ya Bata magani ya lallabata tayi bacci.
Washe gari da safe data farka Yana zaune Yana kallonta ta kalleshi yace good morning kunya ta kamata tace morning yace wlh bangaji ba da sauri tace dame yace dake Mana tace Yi hakuri dan Allah yace okay Tom ba damuwa Zan Kara aure wlh soon Ashe aka abin hake tace me kace yace Zan auri zainab Dan tana Sona tace meyasa kakemin haka nima ai inasonka ta fada kanta a kasa idonta ya ciko da kwalla tace shikenan ta kashe wutar saura hasken gari kawai daya shigo dakin tace ka Kara har Sai ka gaji ta fada muryarta na rawa Dan gaba daya a tsorace take Kuma Bata son kishiya ganin yanayinta Sai ta bashi tausayi yayi murmushi yace wasa nakeyi wifey in na Kuma Yi yanxu Kuma ai Sai anyi dinki Kuma Ina son in karayi da yawa tace Sai aita dinkeni yace Sai kace wata kwarya tace tunda Ina da Kai ai bani da damuwa yayi murmushi yayi Mata kiss yace I love you Allah Kar ya kawo ranar da zanji inason wata kamar ki Kar ya kawo ranar da zanji inason in Kara aure da saurinta tace Ameeen,Nima na tayata da ameeen.
Ayshart sani
YOU ARE READING
Mr&Mrs Fawaz
Romancethis story is about 5goods friends that can sacrifices their happiness for there beloving once.