Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9By Ayshart sani
26.
A kwana a tashi yau kimanin wata biyu kenan Fawaz ya siyi gidansu saadatu Amma gaba daya friends din ba Wanda yasan wanene ya siyi gidan shikuma yasa anje ance su zauna a cikin gidan har karshen rayuwarsu ba hayaba kyauta,har zuwa wannan lokacin basa shiri sai dai gaba daya friends din nasa suna shiri da saadatu saboda yanda yakeyi nata he's arrogant to her sweet to others shiyasa Bata son suna haduwa dashi.
Ranar birthday din su Fahad ya zagayo ya gayyaci saadatu Wanda a farfajiyar gidansu zasuyi celebration din komai da komai an shirya shi a gidan abin gwanin ban shaawa bawani gayya sukayo ba iya su isu be sai saadatu da Yusuf sai Kuma da wasu mutane su 3 maza bayan sun yanka cake ana Dan taba Hira tsakanin abokan kamar daga sama mama da momi sukayi gurin dirar mikiya,dake a kusa da saadatu suka dira da sauri tadanyi baya tare da salati kallonta maman tayi tace ga shaidanu ko zaki fara yiwa mutane salati shiru saadatu tayi tana mata kallon mamaki,momi ce tai tsulum tace ke Dan uwarki ba magana ake Miki ba yar karama dake kin iya biyo kartin maxa gida idon saadatu neya ciko da hawaye.
Kalon Fahad yayi yace you have to do something protect her from this evil I can't talk you know my condition gyaran murya Fahad yayi yace meye ya hadaku da ita ne ta kiraku da shaidanu ne haba meyasa kuke haka ne eyee lallai yau zakici ubanki momi mikomin wayar charger dincan da ita Zan daki karuwar nan saadatu cikin kuka tace wallahi ni ba karuwa bace gayyata akayi daga gidanmu naxo wallahi ni ba karuwa bace ta matso kusa da maman tana kokarin tsugunnawa Dan bata hakuri.Cikin wata razananniyar Kara yace don't ever kneel down in front of them,don't you dare do that karasowa Fawaz yayi inda take ya kalli Fahad yace find your way malam since you can't protect an innocent girl.
By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh
YOU ARE READING
Mr&Mrs Fawaz
Romancethis story is about 5goods friends that can sacrifices their happiness for there beloving once.