Mr & Mrs Fawaz

17 3 0
                                    

Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9

By Ayshart sani

65.

Tace Wai meye haka ne yace bacci zanyi tace eh ka kwana anan tunda na'anna tana dakin yace an so tace she's your mom ai baka kwana a dakin ba tsaki yayi yace wat ever tace Wai me kake nufi duk maganar da nayi dazu kana nufin a banza nayita kallonta yakeyi da mamaki yace me kika sani akanta Babu ya fada yace and also stay out of this pls I don't want to ruin my self because of her again I beg you saadatu murmushi tayi tace shikenan Allah yasa mu dace Amma dai baa canjawa tuwo suna ta fada yace me kikeso tace ka maida komai ba komai ba kamar yadda Fahad yakeyi na rokeka saboda Kai ya kasa amsar mahaifiyarsa yace saboda ni kuma you are just kidding me tace am serious saboda Kaine yace to ni Ina ruwana in yanason muamala da ita ai gata gashi sai yayi ni ban hanashi ba ni din ne dai sai Kuma yayi shiru ya kasa karasawa kallon abincin tayi tace oya bissimillah haka ya zauna yaci Amma ba da yawa ba saboda bayajin yadda yakeso tace kaga har anyi isha'i tun dazu yace bara nayi tace ok hanyar fita tayi yace ki bude fridge akwai cake dinki a ciki tace cake Kuma yace eh mana bakiga dakinki anyi decorating ba Amma komai ya lalace shikenan kawai happy birthday tace tnx uew tare da fita tana tafiya tana tunanin yaushe har ta Saba da Fawaz haka suke nunawa juna kulawa dadi da Kari yanxu jinsa takeyi a cikin zuciyarta sosai gaskiyar Azeema da tace zataso Fawaz kamar ranta baya kunyar kyautata Mata a gaban kowaye Yana Kuma kareta daga sharrin mama Dan baya yarda da duk wani kazafin mama.

Bayan ta idar da sallah daukar cake din tayi ta shiga dakin Fahad kitchen ya shiga ya fito da wuka Yar karama suka yanka ya Bata gift tana budewa a beautiful gold ring ne a ciki saka Mata yayi yace happy birthday wifey sosai take murna yau itace da gold a hannunta Kiran wayar Fahad ne ya shigo Masa ya daga okay to shikenan ba damuwa sai da safe tare da kashe wayar Fahad ne yace bazai dawo ba zai kwana gidansu abdullahi gyada Kai tayi tana mamakinsu anan suka kwanta abinsu.

By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now