Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9By Ayshart sani
38.
Kallonta Azeema tayi tace yauwa me dame kikayi masa naga butterfly a hannunsa nan ta fada mata abinda ta bashi Azeema tace saboda rudewa ko kudi ban dakko ba Amma gobe Zan bada kudin Dan nasan ba kayanki bane murmushi saadatu tayi tace ba komai likita Zan bada murmushi tayi tace karki damu Zan Baki kudin gobe insha Allah.
Shiga daki tayi ta kalli sadiya tana ta chart abinta ta kalleta tace rakani na siyo allura Dan Allah me zakiyi da ita a darannan nayiwa wata amfani da ita ne to ki saka kudin kawai Mana ba sai kinje pharmacy din ba jijjiga Kai tayi tace good idea kudin ta duba ta saka a ciki kawai ta kwanta abinta da asuba bayan ta tashi sukayi morning medication tana shiga daki wayarta ta hau ringing ganin bakuwar number yasa taki dagawa har ta katse sake Kiran da akayine yasa ta daga,tace salama alaikum daga dayan bangaren akace kixo Ina San ganinki yanxu ya katse wayar jin muryarsa yasa gabanta faduwa tana son ganinsa tana son jin muryarsa Amma indai zata gansa gabanta sai yayi ta faduwa har ta Mike ta Koma ta zauna ta rubuta masa text kamar haka waye kai da zakace inxo kana son ganina kuma yanxu a Ina ta tura murmushi yayi daya karanta yace finally it's you bayan ta karanta nan ta tafi wasi wasi Anya kuwa shine ita magana ta mutunci batataba hadata dashi ba Kai gaskiya bashi bane to waye wannan Amma kamar muryarsa wata zuciyar tace taya ya sami number dinki mutumin da bai damu dake ba baya son m Yana ganinki a kusa dashi sai ya Zame masa dole girgiza Kai tayi ganin takwas saura ta fara Shirin barin asibitin.
Kwana hudu tsakanin tana kwance a gida Bata da lafiya waya suke da Azeema tana fada Mata abinda ke damunta kawunta Bello y shigo tana gaisheshi ko kallonta baiyi ba ya kalli unma yace ladidi in Allah ya kaimu anjima bayan azahar Zan aurar da saadatu na gaji da maganganun da akeyi min akanta mikewa saadatu tayi tace aure kawu.
By Ayshart sani
Wattpad@ Ayshartuh
YOU ARE READING
Mr&Mrs Fawaz
Romantikthis story is about 5goods friends that can sacrifices their happiness for there beloving once.