Mr & Mrs Fawaz

16 3 0
                                    

Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9

By Ayshart sani

56.

Tana fadin ban guri na wuce malam ka wani ja ka tsaya kamar wani soja baki saadatu tayi tana kallonta tace Ina kwana umma tare da tsugunnawa ke wacece umman taki Mike tsaye munafuka sai yanxu na fahimci komai dama kece munafukar da ake cewa Mai tarbiya,dai dai lokacin mariya da wasu yan mata suka karaso kofar dakin Jin irin maganganun da ake jifar yayarta dasu ne yasata sakin Baki cikin kuluwa tana kallonsu,kiyi hakuri umma ke ni rufemin Baki wacece uwar taki da ni uwarki ce da Baki auri wannan dan Iskan ba innalillahi wa'inna ilaihir rajiun shine abinda saadatu take furtawa a ranta karasowa gurinta yayi muryarsa a kausashe idonsa yayi kanana yace me kikaci Yi nan duk da ta firgita da Jin yanayinsa Amma hakan bai hànata magana ba nazo ne domin na dau wannan so called wife nakan zatayi min aiki tunda ita bata kula da lokaci ko an Gaya Mata taxo ne Dan taci tai Kashi magana zaiyi saadatu ta rigashi umma kafin ta karasa ta hango su mariya a tsaye a kofar dakin da hawaye a kumatunta mariya shine abinda kawai ta furta kenan tare da nufar kofar ku shigo sannunku gaba dayansu abokan yarintar saadatu ne su uku sai mariya da kawarta murja Ina kwananku shine abinda mariya yace Fawaz ne kadai ya amsa duk da bai Sansu ba Amma yaga tsantsar kama da mariya take Yi da saadatu.

Ki zauna Mana cewar Fawaz aa mu ba Zama ne ya kawo mu ba tafiya zamuyi anty saadatu ga kayanki inji umma tace tana gaisheka kallon abokanta tayi ganin gaba dayansu duk sun chukule rai ba Wanda yayi ko magana sai gaba daya jikinta yayi sanyi kallon kayan maman tayi tace wannan wane masifar Kuma aka kawo Mana tareda kwalawa momy Kira duba min kayannan ki gani meye da meye aka fara shigo Mana dashi mikewa sukayi mu zamu tafi fawaz yace bara na rakaku ko a cikin kawayen saadatu wata tace ka rakamu Ina ai Kai nan n ya ksmace ka ka zauna ka bawa matrka kariya daga sharrin masu Sharri dan ni duk wadda tai min wallahi Dan Karan duka zatasha ta fada tare da ficewa.

Saadatu ta kasa aikata komai tana gefe tana kallon ikon Allah momy tana ta fitowa Mata da Kaya daya bayan fincikota Fawaz yayi ya kids mata Mari mai kyau how dare touch my wife clothes how dare ai Kuma mama ma ta janyo saadatu ta kwada mata Mari har biyu duk Randa ka kuskura ka Kuma marammin ya zakayi daka sani a ryuwarka kiyi hakuri mama tace wuce muje munafuka aiki zakiyi yau kamar jaka a gidannan Fawaz yace kar ki kuskura kisa kafarki a kofar dakin nan saadatu...

Tunda bani na haifeka ba ai dole ka nuna min ban isa da Kai ba to wadda ta haifeka ma zubar daku tayi ta barku waya sani ma ko yawon kwararo tayi ta Sami cikin naku saadatu ce tayi saurin cewa mama muke Zan Miki aikin Koma menene tayi sauri ta fita.

By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now