Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9By Ayshart sani
71.
Dago Kai tayi tace kunji abinda ya faru dani,kallonta Fawaz yayi yace kingama kowa binshi da kallon mamaki yakeyi kallonsu yske daya bayan daya bai dire a ko Ina ba sai kan saadatu ganin kuka take bilhakki da gaske ya girgiza Kai tareda Mai dashi kan Fahad da yaga shina yanayinsa ya canja yace amma gaskiya bro ka bani mamaki yanxu labarin kangen kuregen da aka baka shine abinda har ya kashe maka jiki bakaji me take fada bane zaa kashe Mata miji saboda kudinsa amma me tayi daga baya sakashi tayi yayi signing documents dinsa a matsayin mallakin wa? Brabo you are good in playing a trick Anyways Koma menene kije ki rike mun bar Miki Amma please na rokeki ki Koma inda kika fito shine kadai abinda Zan iya cewa yanxu tareda mikewa ya shige dakinsa bin bayanta saadatu tayi Yana kwance akan kujera tace brabo alaik,ka cika Dana gari Fawaz wannan shine irin sakayar da xakayiwa mutumin dayayi kokarin ceto ku da mahaifinku a cikin masifa wannan shine irin godiya da xakayiwa Wanda ya tseratar daku daga halaka mikewa yayi tareda riketa yace karki Bari maganganun ta suyi tasiri akanki nima bazan Bari suyi tasiri Akaina ba.
Tunkude hannunsa tayi tace kaga tunani me kyau tunda wadda ta haifekuma ka kasa fahimtar ta to ni wacece da har zaka fahimce ni gaskiya bazan iya zaman aure da Kai ba ka taimaka min ka rabu dani girgiza Kai yayi yace halinku ba daya bane halinku ya banbanta da juna tace Amma nima macece tayaya na Zama daban bazaki taba aikata Abu makamancin wannan ba nasan kina da tausayi Kuma kinada Imanin da bazaki iya cutar dan uwanki ba .
Murmushin takaici saadatu tayi tace kaga matsalar ka shekarar mu goma Sha nawa tareda Kai takallleshi bamu shekara ba har yanxu ya Bata amsa me ka sani a kaina da kake tunanin bazan iya aikata abinda yafi wannan ba,to bara na fada maka Zan iya yin abinda yafi Bata akan yayana da mijina Kuma uwa uwace xan Koma gidanmu duk Randa ka shirya karbar gaskiya sai ka nemeni ai kasan inda nake Zan Koma gurin tawa uwar Dan nasan baa canjata Zan iya canja Miki Kai Kuma ka canja Mata Amma uwa fa daga Randa ka rasata ka rasata har abada daki ta shige ba tareda ta tsaya wani dogon magana ba again.
By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh
YOU ARE READING
Mr&Mrs Fawaz
Romancethis story is about 5goods friends that can sacrifices their happiness for there beloving once.