Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9By Ayshart sani
29.
Ajiyar zuciya saadatu tayi tace wlh ni har sun bani tausayi ma wlh murmushi Azeema tayi tace sai ma kinga yanda suke rayuwa a gidan ko abinci baa basu sai dai suci a waje ko suyi ta fama da kayan kwali ko tea,Wanda hakan Yana taba lafiyar Dan Adam jikin saadatu gaba daya yayi sanyi Azeema tace yanxu ke zakiyi deciding zaki iya yafe musu laifukan da sukayi Miki ko kafin ta karasa tace na yafe musu duniya da lahira murmushi Azeema tayi tace tnx uew dear.
Yanxu muje na kaiki gida kar umma taga kin dade tace eh wlh kafin Azeema ta Kara furta wata kalma wayarta ta fara ringing bro deen ta gani hakan yasa gabanta faduwa tana dagawa tace likita ya akayi hasbunallahu wani'imal wakilta ta fara furtawa da sauri tace wane asibitin or sorry ganinan mu hadu a can tataka birki ta juya tafiya suka gara kwata kwata ta manta da saadatu a motar ita Kuma saadatu ganin yanayinta yasa Bata iya furta komai ba Amma jikinta Yana Bata Fawaz ne haka dai suka isa cikin asibitin tayi parking sai da iso tukunna ta tuna da saadatu tace sorry saada fito muje we need to rush inside haka saadatu ta fito suka nausa asibbitin,mamakin kyau da tsari irin na asibtin takeyi har suka isa inda su deen suke a tsaye Fahad ne kawai babu a gurin Yana Ina shine abinda azeeman tace abdillahi yace consultant room Yana nuna mata daidai lokacin daddy da yasmeen suka karasa gurin Yana Ina samsu shima consulting room din deen ya nuna masa yace Fahad na ciki nasan zasu duba sosai,yasmeen kuka takeyi daddy yace Yi shiru auta ba komai kinji ya kalli Dr deen yace inaga mu fita dashi suyi masa aikin kawai zaifi Dr deen yace inaga hakan sai yafi Azeema tace mu karamasa time saboda akwai matsala bazai taba yarda ba shi ku bari a gama na nan din yanxu let them try their best and see sukace hakane.
By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh
YOU ARE READING
Mr&Mrs Fawaz
Romancethis story is about 5goods friends that can sacrifices their happiness for there beloving once.