Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9By Ayshart sani
47.
Juyawa tayi da mamaki Dan tabbatar da abinda jikinta yake bata ganin tabbas shi dinne ya rike Mata hannu ba tare da tayi masa magana ba ta dauke sa da wanni hadden Mari mai rai da lafiya Wanda ya jawo attention din mutanen gurin gaba daya how dare you touch my hand waye kai da zaka rike min hannu daga hannu yayi da niyar ramawa saadatu data gama bayarwa Mari zai sauka a fuskar ta rufe idonta tayi tana jiran Mari jin saukar Mari Kuma baa fuskar ta ba yasa ta bude ido kallonsa takeyi sosai Fawaz ne yasha gabanta Marin ya sauka a fuskar sa hannu ya daga ya dinga yarfawa yaron Mari kala kala Kai har ka Isa ka mareni who are you da zaka Dora hannunka a kan fuskata da kyar Fahad ya kwaci fuskar saurayin nan ya juya ya kifawa saadatu Sabon Mari Baki da hankali meyasa har Zaki tsaya ki sauraresa har kiyi masa magana da igiyar aure akanki Azeema ya kalla yace duk zunubin data dauka har da ke zaa raba tunda ke kika kawo ta banason jahilci wannan ai rashin ilimi ne kallonsa Azeema tayi tace nice jahilar kenan tunda ni na kawo ta nan kenan ko Fawaz banza yayi Mata tare da Jan wani uban tsaki ya fita wayyo Allah saadatu taga rayuwa ji tayi dama Bata xo ba tsugunnawa tayi kawai tasa kuka a gurin shikuwa mota yayi direct ya zauna cikin takaici.
Wai yanxu mama da gaske dady aure yayiwa wannan ya Fawaz din lallai hakan Yana Kara nuna mana soyayyar da dady yake musu Bata Wasa bace hmmm Yi shiru ke dai momy dadin abin ma baya sonta itama Kuma yarinyar da Alama ba sonsa takeyi ba Dan ance auren dolene zaayi Mata shine abin ya juya dashi Allah yasa dai baya sonta Dan nasan dady bazai masa auren dole ba kyalesu ai dole dai anan zasu zauna sai sun gwammace kida da karatu kyalesu kawai Yar nan.
By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh

YOU ARE READING
Mr&Mrs Fawaz
Romancethis story is about 5goods friends that can sacrifices their happiness for there beloving once.