Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9By Ayshart sani
41.
Kallonta matar tayi tace tare da girgiza Kai tace gaskiya kawunki bashi da Imani Amma itama mahaifiyarki bai kamata tace ki bar gida ba Yan uwan uba suke da ikon daura Miki aure Amma sai da amincewar mahaifiyarki tukunna bazan bari kuskuren Dana aikata wasu su dinga aikata irinsa ba,kallonta saadatu tayi tace kuskure Kuma murmushi tayi me ciwo tace nawa kuskuren yafi naki Muni Dan ni yayana na Bari saboda abinda wasu suke kokarin aikatawa akansu,wadanda basa kaunar mijina da yayana su suka rabani dasu wani hoto ta dakko da wasu yara guda 3 a jiki cities babies guda 2n manya ne sai Kuma karami guda 1 ta mikawa saadatu wadannan sune yayana Amma har yanxu duk wani motsi nasu Ina sane duk wata bukata tasu Ina Yi musu ita a boye saadatu tace to meyasa bazaki bayyana musu kanki ba murmushi tayi tace har yanxu lokacin baiyi ba gyada Kai kawai saadatu tayi tare da Mika mata hoton ya kamata ki kom gida kr ki jawa kanki wani tashin hankalin Dan kawun nan naki ba Imani gareshi ba ko bakya nan zai iya aurar dake in kaddararki ce auren shi Wanda zaa aura Miki to sai kin aureshi nan dai tayi mata nasiha me ratsa zuciya cikin farin ciki saadatu tace insha Allah Zan Koma gida yanxu kuwa duk yadda Allah yayi Dani haka Zan hakura na zauna mama na gode murmushi matar tayi tace ki kirani da na'anna da haka yarana suke kirana tace to na'anna na gode murmushi ta Kara yi tare da hada mata goma ta arziki tasa driver dinta ya dauki saadatu har gidansu.
Tun daga bakin layi gaban saadatu ke faduwa har ta sauka a kofar gidansu bayan tayi sallama umma ta amsa ganin umma cikin frinciki yasa saadatu mamaki nan ita ma hanklinta ya kwanta suka zauna Dan maida yanda abubuwa suka ksance Dan tasan dole saadatu zataso jin yadda akayi.
By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh
YOU ARE READING
Mr&Mrs Fawaz
Romancethis story is about 5goods friends that can sacrifices their happiness for there beloving once.