Mr&Mrs Fawaz

44 5 0
                                    

Mr&Mrs Fawaz.                    
❣❣❣❣❣❣

Ayshart sani

6.

Gaba dayansu juyowa sukayi suna kallon gurin ganin mutum a kasa dagowa tayi sukai ido hudu dashi tai rau rau da idonta azeema ce ta taimaka mata ta mike tare da cewa sorry sister garin yaya hakan ta faru ba tare da wani fargaba ba tace ba ga mugun daya take min kafata nan ba tare da nuna fawaz,kallonsa azeema tayi tace meyasa haka fawaz yace don't be serious mana kina tunanin zanyi haka knowingly cikin kuka saadatu tace wallahi yana sane jiya ma haka ya kadani a can gurin saboda naki nayi masa kwatancen office din CMD bayan kuma jiyan ma saura kadan ya bigeni da motarsa kuma ya fito yana min fada shine ni kuma naki na basa ansa cikin fushi fawaz yace zeema let go allow her please ke kiyi duk abinda kike ganin zakiyi kinji stupid girl kawai,kallon su deen azeema tayi tace you guys are quit can't you apologizes in your brother's deeds murmushi sukayi suka ce sister sorry kinji kiyi hakuri kinji kada kai tayi azeema tace anyway me ye sunanki tace saadatu aminu kada kai azeema tayi tace nice name am Dr azeema usman and those guys are my childhood friends Dr,fawaz, fahad,abdullahi and Dr deen we are both Dr's we are here to work with you tace Allah ya taimaka ameen azeema ta amsa tare da cewa a wane ward kike tana murmushi tace female medical ward (FMW) azeema tace okay nice to meet you,y are welcome shine abinda saadatu tace tai wa azeema sallama tai gaba.
Juyawa azeema tayi tace you guys are really mean were is this big rag dariya sukayi he's gone suna dariya fahad yace zai juramu fa dan baxai shiga office din ba kun manta incident din jiya Dr deen ne yai dariya yace ai fawaz yana da abindariya  tun jiya ya fara takurawa yarinyar nan daga fara ganinta dazu fa yana kusa dani wai amma sai ganinsa nayi a kusa da azeema kada kai azeema tayi tace Allah ya shirya mana fawaz suka hada baki cikin dariya suka ce Ameeeen.


Ayshart sani
Wattpad@Ayshartuh

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now