Mr & Mrs Fawaz

36 3 0
                                    

Mr&Mrs Fawaz.                    
❣❣❣❣❣❣

Ayshart sani
Wattpad@Ayshartuh

Vote and followed me in wattpad@ayshartuh

11.

Masifa yake yi kamar wani me matsalar kwakwalwa kallonsa tayi tace kawu ina yini yace ke rufemin baki banda faduwa babu abinda gabanta yakeyi dan tasan zuwansa ba alkhairi bane kallonta yake cikin tsana yace wai wannan balagaggiyar yarinyar ake bari tana aiki saboda tsabar tsiya ke ladidi ki rufawa kanki asiri kiyiwa yarki aure kinsata a gaba ki kalla ki kuma turata yawon banza kin ki aurar da ita banza kawai umma tai masa tana zaune nan dai ganin taki kulasa ya dinga jifanta da mugayen maganganu yake jifansu dashi da jafa'i iri iri,mariyace ta shigo gidan da sallama hannunta rike da leda umma ce ta aiketa siyan kifi Wanda zaa zuba a miya tana ganinsa itama murya na rawa kace kawu ina yini yace lallai ladidi itama wannan din yawon kike turata kenan ke daga ina kike tace kifi na siyowa umma na miya tsaki yayi yace ke da kike fama da talauci meye nasa kifi a miya kiji da yayan dake gabanki da talauci dake cinki mana umma bata tanka masa ba nan ya kare masifarsa da bala'insa ya fita ya bar gidan,kuka saadatu ta fashe dashi tace umma wannan wace irin rayuwa ce ace wan mahaifinka ya dinga jifanka da miyagun maganganu haka tace umma ki yarda dani tace na yarda da yayana da kuma tarbiyar da nayi musu Allah ya tsare minku nan suka fara sabuwar hira cikin jin dadi.

Tafiya sukeyi a mota fahad ne yake magana shi dake driving azeema tana kusa dashi yace zeema kinsan dai jinin fawaz da yarinyar nan bai haduba ko amma kiketa jawota jikinki tace so wat ni ai jininmu ya hadu meye a ciki shiru yayi bai sake magana ba har suka iso cikin unguwarsu nan ya tsaya a centre inda kowa zai fita deen da abdullahi suka fita tare da cewa see you guys later ya dan ja mota kadan azeema ma ta sauka sannan shima ya karasa gate aka bude ya shige yai parking a inda aka tanada dan ajje motoci yana parking fawaz ya sakko shima fahad ya sakko yace bro please maintain your self don't argue with anybody please.

Ayshart sani
Wattpad @ayshartuh.

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now