Mr&Mrs Fawaz.
❣❣❣❣❣❣Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh.12.
Kallon fahad yayi oh gani masifaffe ko da murmushi yace ba haka nake nufi ba let go kawai wata yar budurwa ce ta fito da gudu ta rungume fahad tace sannunku da zuwa ya twins da mamaki fahad yace yasmeen meyasa bakije islamiya ba yau tace ai ya fahad yau am sick shiyasa mama tace in zauna yace meke damunki tace fever ne da headache wuyanta fawaz ya taba yaji sanyi kalau yai dariya yace she's not fahad yace so you believe her,ai dama nasan karya takeyi da sauri ta karasa gurin fawaz ta rungumeshi tace da gaske nake ya fawaz yace to let inject you so that you can feel better tace no please I don't like injection fa yace oya said the truth if not I can't stop tace okay dama na fadawa mama bazani ba shine kawai but am not sick hmmm kawai yace y kama hannunta suka shiga cikin gidan.
Salama sukayi amma ba Wanda ya amsa kallonsu kawai fawaz yayi bai tanka ba fahad yace magana mukeyi sallama mukayi ba Wanda ya amsa mamance ta tanka bamuga damar amsawa ba ubanmu sai kumame yace Allah ya kyauta tsaki tayi tace n duk abubuwan da kukeyi ba tsoro nakeji ba sai kun rufeni da duka sai in tantance an barmin tsiya agida kawai da sauri fawaz yayi gaba ya wuce dakinsa hanyar dakinsu daya amma dakin daban daban na daya yana kallon na daya yana kokarin shiga daki ya jiyo muryarta tana fadin in banda tsiya an debo yaya an hadani dasu dan kawai uwar ta zubar tayi gaba shikuma uban dake katon banza ne meya kon y Mayar dasu ya barsu har shima ya mutu bai kai mata ba n banason bude ido ingansu wlh momin tace ai duk dadine da anyi magana yace marayu marayun Allah kowama wataran ai marayane,ga marayu nan a titi su me ya samesu nan dai sukai ta maganganunsu karasawa fahad yayi ya dafa kafarsa tare d bude dakinsa shima ya shiga shiga fawaz yayi shima yana tunanin rayuwarsa.shigowa dakin fawaz fahad yayi ya dafa kafadar fawaz yace chill bro forget about then abbu dai Allah yayi masa rasuwa yace wat about her yace who? The one give birth to us mana yace ohh you mean our mother yace not our mother the one give birth to us she's not my mom.
Ayshart sani.
Wattpad@ayshartuh
YOU ARE READING
Mr&Mrs Fawaz
Romancethis story is about 5goods friends that can sacrifices their happiness for there beloving once.