Mr&Mrs fawaz

30 5 0
                                    

Mr&Mrs Fawaz
❣❣❣❣❣❣
https://my.w.tt/2PpalXNbG0

15.

Kallonsu yayi yace as you wish since she's seven to eight years baby dole 250mls yayi mata yawa anyway Dr azeema you are the one to decide time din da kukeso patient din ki tayi recovering am about to go and get the drugs for you gyada kai kawai tayi ya juya ya fita ya bar yan uwan nasa ko kulasu baiyi ba Dr deen ne ya mike yace let me escort that guy we will be back soon kada kai sauran sukayi nan suka cigaba da tattaunawa akan aikinsu har azeema data samu kanta cikin sukuni tasan ko ba komai abokanta zasu dauke mata kewa sannan zata samu nutsuwa.

Basu dade ba suka dawo aka jona mata mata mannitol din bayan tasha 250mls akai mata alluran follow N/S din bayan suka koma falo suka cigaba da hira abinsu,fita azeema tayi ta shiga kitchena a dining taga mominta nan ta tambayeta mejiki tace da sauki bata dai farka ba fatan samun lpy momin tayi azeema tace abinci fa Nina mata tayi tace bara na kai mana can sai muci dauka tayi tare da spoons nan suka hau ci ruwa ma a fridge dinta ta dakko musu tare da lemuka suka ci suka koshi toilet fawaz ya shiga ya dauro alwala ya fito guys is time for salat is better to go and get ready for it,shiga abdullahi yayi follow by deen then fahad fita sukayi yin sallah a cikin masallacin uguwar ita kam momi har ta gaji da nuna musu illar zama da mace a inuwa daya ta zuba musu ido kawai tunda makaranta ma tare sukeyinta bata San me suke ashshakawa acan ba duk da tana musu kyakykyawan zato.

Toilet azeema ma ta shiga sai data fara wankewa sannan tai alwala itama tai sallah bayan ta idar da magriba tana zaune addu'o'i da karatu har aka kira sallar isha'i ta nemi guri ta xauna tana kallon saadatu tana tunanin abubuwa a ranta.

Haka rayuwar wadannan abokan take in sun shiga magriba basa fitowa sai anyi isha'i suke dawowa gida a can suke haduwa da iyayensu maza,bayan sun fito ma gidansu azeema suka koma suka dora a inda suka tsaya sai da ruwan da aka jonawa saadatu ya kare sukayi wa azeema sallama sukatafi gidajensu.

Ayshart sani.
Wattpad@Ayshartuh
https://my.w.tt/2PpalXNbG0

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now