Mr & Mrs Fawaz

24 3 0
                                    

Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9

By Ayshart sani

62.

Tafiya yake a mota Yana Kiran wayar fahad sai a Karo na uku ya daga Ina ka ajje wayarka Ina ta kiranka haka Jin yanayinsa yasa yace bro calm down meya faru badai mama bace shout off naganta yau I saw her I saw our so called mother mu hadu a gida cewar Fahad din Dan dama shima gidan zaiyi a main falo ya zauna abinda ya manta yaushe rabonsa da Zama a main falo kana ganinsa kasan yau ran maza a bace yake ba Wasa kamar daga sama saiga Fahad da daddy a main falo kamar tare suka shigo kallonsa dady yayi yace lafiya meke faruwa ya fada Yana kallon Fawaz na ganta dady na ganta yau wlh na ganta Waka gani haka dady ya tambaya Naga Naga Yana kasa karasawa Yana magana ne akaina gaba dayansu juyawa sukayi Jin muryar da bazasu manta da ita ba baya Fahad yayi Yana nunata yace na...na meyasa safiya meyasa shine abinda dady yace saboda yayana bazan iya ba bazan iya ba na gaji dai dai lokacin mama ta fito daga dakinta Jin hayaniya a falon.

Turus tayi itama tace safiya Dama kina duniya kika zubar da yayanki bola ma tafisu mutunci da daraja mijinki ya mutu Yana me bakin ciki dake Anya kuwa kina da Imani irin na salihan bayi? Wannan shine tambayar da nakeso nayi Mata amma na kasa cewar Fawaz.

Fawaz ya kamata kasan da wa kake magana mahifiyarka ce ba abokiyar wasanka ba cewar saadatu da tunda suka fara batayi magana sai yanxu janyota yayi kusa dashi sosai har tsori taji yace wannan shine abinda yafi bakanta min Rai in na tuna cewar itace ta haifeni na tsaneta na tsaneta me sonta ma bana son ai kafin ya karasa sai Jin saukar Mari yayi a fuskarsa sosai yasha mamki ganin saadatu ce tayi Masa wannan abin.

Kallonta mama tayi tace ke kinada hankali kuwa mijinki fa kika Mara kinsan me kikeyi kuwa Kuma akan wadda tayi Masa laifi kallonta saadatu tayi tace laifi ki fadamin laifin da tayi Masa laifin me tayi maka laifin barinku da tayi shi gaba daya ma fawax y rasa wane irin hukuncine ya dace da saadatu ke bakisan komai ba Dan haka karki Shiga maganar da Babu ruwanki shine abinda mama tace ko to ai sai ki sanar dani saadatu ta mayar Mata.

By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now