Mr & Mrs Fawaz

16 4 0
                                    

Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9

By Ayshart sani

59.

System dinsa yake amma hankalinsa Yana kanta sosai take murna tace happy birthday to me nan ta dau waya ta Kira umma tace umma yau na Kara shekara tace eh mana 4th May ba nagode sosai ummana yaushe mariya zataxo okay toh nima Zan shigo Amma ba nan kusa ba insha Allah sun danyi hira tukunna ta kashe wayar a zuciyar yake fadin happy birthday wifey insha Allah gobe I will surprise you,Zan nuna Miki ni din mijinki ne da yake sonki yake Kuma kaunarki(to kuji min mutum Wai yake sonta bai taba nuna Mata b fa zamu gani dai) insha Allah.

Washe gari wajajen 12 suka fito zai sauketa a gidan na'anna zai dawo ya dauketa bayan la'asar Dan Yana ganin wannan lokacin ya ishe shi yayi duk abinda zaiyi fakawa yayi a kofar gidan wata mota taxo ta shige Dan Saida ya gyara ma tukun ta shiga tunda suka shigo layin gabansa take faduwa Amma haka ya danne kawai,Kiran Fahad ya shigo wayarsa yace kuna Ina okay to gani nan zuwa Ina kusa daku ma ai shikenan kujirani yanxu tare da hanging.

Kallonta yayi yace ki Shiga tace to nagode in anjima Zan taho yace Zan dawo na daukeki anjima to tace tareda fita har ta danyi nisa Yana kokarin tafiya yaga ta dawo tsayawa yayi ta karaso yace ya akayi akwai matsala ne murmushi tayi kanta a kansa tace Wai Kai ko yaushe maganar ka kenan akwai matsala ne shima murmushin yayi tareda da dauke Kai tace dama cha zanyi abincinka na Jan dining na ajje maka ba sai ka siyo abinci ba yace okay thanks.

Shiga tayi fu'ad na zaune a falo tace inkaga Bora a zaune aiki ya Kare ya juyo yace duk Randa na ganki nasan zaayi aika aika a gidan nan sosai take dariya tace Allah ko kaga ba gurinka naxo ba Ina na"annan yace aikuwa kin daki gurbi Dan n'anna Bata nan da gaske kake ko Wasa na fada Mata zuwana fa y zaayi ace Bata nan,Ina zani yata zataxo inda nake ai ko Zan fita na fasa saboda zuwanki.

By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now