Mr&Mrs Fawaz

16 4 0
                                    

Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9

By Ayshart sani

54.

Cike da zumudi ta daga umma shine abinda tace naam kina lafiya nan suka gaisa na kiraki ne na sanar dake yanxu su mariya zasuxo su kawo Miki Kaya kar su zauna Dan in har suka zauna to Ina tabbatar Miki bazasu Kara zuwa ba Ina fatan kin gane eh umma insha Allah bazasu dade ba da dai yafi Miki murmushi tayi daga bisani sukayi sallama,sallamar Fahad tajiyo a falo fawaz Yana amsa Masa guri ta nema a dakin ta zauna kawai tana jiyo hirarsu a falo suna dariya ita mamaki ma yanxu Fawaz yake bata...

Ina in-law take ne banji motsinta ba tana daki yanxu aka kirata a waya ta Shiga ciki jin ana tambayarta ne yasa ta dauki hijab tasa tare da fitowa daga dakin daga Dan baya ta tsaya tace Ina kwana Sarai Fawaz ysjita Amma baiyi magana ba Fahad ne y kalleta yace inlaw magana kike kasa tayi da kanta tace Ina kwana yace lpy lau inlaw ya bakunta sunkuyar da kanta takarayi yace yau Kuma kunyata kikeji saadatu kasa magana tayi Fawaz ne ya kalleta yace Dan dafamin ruwan Lipton Mana Zan fita dashi anjima toh tace tare da shiga kitchen.

Ruwan Lipton ta Dora Mai kayan kamshi tana tsaye har ya tafasa ta juye a flask mikewa Fahad yayi Yana bros bana wuce asibtin Dan ni baa bani hutun angonci ba ya fada Yana dariya yace to ai ba wani abu bane sai in baka sati daya nima na rike sati hakan yayi maka dariya Fahad yayi yace aa rike abinka nima da sannu wataran zanxo gurin ita dai tana kitchen tana dariya shigowar wata yarinyace tasa su shiru y twins ance an kawo min anty ko,Fahad yace eh tana kitchen d murna tayi hanyar kitchen din tana Shiga tace anty Ina sonki sosai saadatu tayi dariya tace nima inasonki over ma kuwa ya sunanki tace am yasmeen tace wow nice name tace do you like it tace yes of course I like it it's nice name.

Yasmeen tace will you give me a baby mama said that you are married to ya Fawaz you are the one to get a baby for me,Dan shiru saadatu tayi tace stop saying that is forbidden if you don't want Allah to burn you in hell fire ba kyau kinji rashin kunya ne suna falo suna dariya Fahad yace kaga bara nayi nan kar na makara Dan matarka sai ta hana mutum aiki da abin dariya Fawaz yace lallai ana koyawa yarinyar rashin kunya wlh.

By Ayshart sani
Wattpad@Ayshartuh

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now