Mr &Mrs Fawaz

15 5 0
                                    

Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9

By Ayshart sani

36.

Har ta dan gota shi taji yace nace ba juyowa tayi tace kace mene? Y dan kalli gefe yace banga keys din bane au kallon gurin tayi sannan tace bara na dubo maka maka gurinmu ko Yana can gyada Mata Kai kawai yayi Dan bayasan yawan magana Dan yanajinsa kamar bashi da lafiya sai data cire hijjab dinta tukunnan ta duba inda spare keys din suke sannan ta dakko masa na dakin Yana tsaye a inda ta barsa karba kawai yayi ko godiya baby ita ma juyawa tayi ta Koma dakinsu inda ta tarar d abokiyar aikinta ita ta ma fara duba abubuwan Zama tayi tace sorry sis sadiya wlh keys nake nema shiyasa ban fito da wuri ba tayi murmushi kawai tare da cewa Allah dai y shiryeki gaba daya halayenkj ya chanja kekam ai.

Suna fara duba abubuwan da baayi ba wayarta ta hau ringing tana dubawa taga Dr Azeema ta dagawa tayi suka gaisa tace sis kina asibiti ne eh ta Bata amsa cikin mamaki yauwa Dan Allah ki shiga dakinmu Fawaz Yana cikin nima Ina hanya yanxu na kusa karasowa cikin mamaki tace meya faru tace to n dai bansani ba kawai dai muna waya najishi shiru sai nishi kawai da yakeyi okay kawai tace tare da cewa excuse me sis ta fita Bata tsaya a ko Ina ba sai a dakin a kwance yake rike da kirjinsa a kasa sai gumi yakeyi matsawa tayi tace me ya sameka ya Fawaz girgiza Kai yayi ganin inda ya rike tace kana da ulcer be ya Fawaz Kai kawai ya kada Mata ta sauri ta fita a cikin emergency drugs din d suke ward din ta dauki buscopan da Omeprazole ta dauki butterfly da plaster dai turniquet ta fita da sauri tana shiga dakin ta samu d kyar ya yarda tasa masa butterfly din ita tama manta ba nuharraminta bane sai bayan ta saka tukunna ta tuna Bata dakko syringe ba haka ta kwashi kayan ta mayar sannan ta dakko syringe din ta dawo.

By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh.

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now