Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9By Ayshart sani
50.
Kallonsa sukayi Fahad yace dady ne yace a kyale ka tunda rannan bai gama magana ba ka tashi ka tafi Kuma shiyasa yace a kyaleka kawai kallon Deen da abdullahi yayi yace ku ma kun sani gyada Kai sukayi,kallon Azeema yayi yace dama ke bazan ma tambayeki ba Dan duk kutungwilar da ake hada min da sa hannunki a ciki,shiru yayi bai kara magana ba Fahad yace fushi fa ba naka bane bro kallonsa yayi yace to ni wani abu nace yace bkce komai ba Dr deen ne yace anyway yanxu dai alhmdl amarya ta tare lafiya addua zamuyi muku mu kama gabanmu bayan Yan addu'o'i da akayi mika musu ledojin da aka siyo sukayi tare d mikewa Dan tafiya rakiya Fawaz yayi musu kamar yadda suka Saba bayan sun taho shida Fahad yace dama kasan wa aka aura min yace eh mana asalima sai dai daddy ya nemi shawarata tukunna nayi maka farinciki bro Dan samun mace mai tarbiya kamar saadatu a wannan lokacin sai an Tina shiyasa da aka tambayeni na amince da hakan Dan nasan zakayi farinciki Dan uwana rayuwarka zakaji dadi sosai Amma Ina tsoron rayuwar da zatayi a gidan nan tare da makiyan mijinta mama da momy sai a hankali.
Murmushi yayi yace don't worry I know how to handle them Kai dai kawai kaima ka kiyaye yace insha Allah bro don't worry a gaida in law yace au sunan da zata Koma kenan yace eh mana ai tunda aka daura ta Koma haka ko sanda na kirata haka nace Mata yace an munafurci mijinta anyi waya da matarsa bada saninsa ba,yace Yi hakuri Mai gida mun tuba ayi Mana aikin gafara shikenan sai da safe tare da shigewa dakinsa,shima Fahad dakin ya shige tare da cewa nasan saadatu bazata Yi danasanin amincewa da auren nan ba Dan danuwana Yana da kirki gashi zuciyarsa tana da kyau sosai shiga yayi dakin tana zaune a inda ya barta har ta fara gyangyadi.
By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh

YOU ARE READING
Mr&Mrs Fawaz
Romancethis story is about 5goods friends that can sacrifices their happiness for there beloving once.