Mr &Mrs Fawaz

18 5 0
                                    

Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9

By Ayshart sani

45.

Azeema Bata samu ta shigo ba sai bayan kwana 2 da maganarsu da saadatu,tana zaune tare da umma Azeema ta shigo bayan gaishe gaishe Azeema ta ce umma ni Ina ganin zaifi kyau saadatu t tare a dakinta shiru umman ta danyi daga baya Kuma tace nima zanso hakan Amma Ina bukatar Dan lokaci ne saboda akwai shirye shiryen da nake yi akan hakan kada Kai kawai Azeema tayi daga bisani ta bawa saadatu waya a kwalinta me kyau Android da layi a ciki tace wayace akwai number din mu a ciki mu duka har da number din dady ma nan dai tayi godiya sannan Azeema tace umma zamu Dan fita ne tare tace to ai sai t Kira mijinta taa tambayeshi ni Ina ruwana.

Kallonta saadatu tayi tace Wai ni umma kwana 2 dinnan sai wani kulle kike min tace na daj fada miki in zaki fita ki kirashi kawai na gama magana kamar bazatayi magana sai Kuma ta shige dakinta bin bayanta Azeema tayi tace ki kirasa nasan bazai hanaki ba daga Kai tayi tare da Kiran number dinsa sau 3 bai daga ba tace yaki picking kada Kai Azeema tayi tace Yi masa text nan ta tura masa baafi minti biyu ba yayi reply dady ya fada min kina zuwa aiki so duk inda Zaki kije kawai ba matsala Amma ki sani da aure a kanki na bada sako Kuma zaa kawo Miki.karantawa tayi ta sake sannan tace yace inje duk inda nakeson zuwa ba matsala Azeema tace to muje ko hijjab ta dauka tasa tare da fito da nikab Azeema tace nan me kuma Baki Isa ba mu tafi a haka.

To umma yace duk inda zani naje ya amince shikenan eh shikenan Allah ya tsare ameen nan suka hau titi suna fara tafiya wayar saadatu tayi ringing sabuwar number ta gani hakan yasa Bata daga da wuri ba sai da Azeema tace kiranki akeyi fa tace eh ai bansan number din ba dariya Azeema tayi tace halinku daya da mijinki shima baya daga unknown number dariya kawai saadatu tayi ganin an sake Kira yasa ta yi picking sai kin gama jamana ajin zaa daga wayar kenan dariya tayi tace to zaa dameni dinne kenan shikenan kawai tunda an kirani Ina na'annan take birki Azeema ta taka.

By Ayshart sani
Wattpad@Ayshartuh

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now