Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9By Ayshart sani
61.
Sosai Fawaz ya kadu da ganin fuskar da ko Yana cikin hauka zai tantanceta fuskar da ya shekara kusan goma sha biyar Yana begen sake hada ido da ita fuskar da a yanxu ba abinda ya tsana sama da ita duk da kasancewar zuciyarsa na San ganinta Amma Yana dakusheta ta hanyar nuna bata da muhimmanci a rayuwarsa.Hassan dina shine abinda na'anna take fada wani irin kallo Fawaz yake Mata Wanda bazaka iya tantance manufar sa ba dai dai nan saadatu ta shigo falon ganin su a tsaitsaye yasa tace meke faruwa danane saadatu Hassan ne saadatu danane saadatu tace eh mana danki ne ai dama kowa yasan fu'ad danki ban fahimceki ba na'annan meke faruwa juyawa tayi gurin fu'ad ganin Yana kuka abin ya Bata mamaki gurin Fawaz din tayi zatayi Masa magana ganin yanayin dayake ciki ba karamin daga Mata hankali yayi ba karasowa na'anna tayi tace saadatu Fawaz mijinki Dana ne danake Baki labari yayan fu'ad ba dagangan na bar yayana ba kaddara ce ta rabani dasu baasan Rai na ba ne.
Dafata saadatu tayi tace kiyi shiru na'anna nasani na yarda Dake babu mahaifiyar da zata rabu da yayanta akan wani dalili Mara tushe komai Yana da sila da dalilin faruwa kiyi hakuri ki bar kukannan haka karya kikeyi da kina sonmu da baki tafi kin barmu ba a lokacin da muka fi bukatar taimakon ki,ka yarda dani Dana bantafi na barku Ina sani ba,karya kikeyi bazan taba yarda dake ba kar ki Kuma cewa kinason mu domin bakya sonmu kin tsallake mijinki da yayanki saboda son zuciyarki matsowa na'anna take yi kusa da Fawaz baya yayi da sauri yace don't you dare touch me Dan na tsaneki bana son sake ganinki a rayuwata alhamdulillahi yanxu na fahimci komai ada gani nakeyi kome kikeyi tunanin mu Yana tareda ke Amma a yanxu ganin yanayin rayuwarki yasa na fahimta fita yayi daga falon da sauri saadatu gaba dayanta ta Zama status a tsaye ta kasa gaba ta kasa baya can dai tayi karfin halin fita daga dakin amma me wayam ta gani Babu mota sai shatin tayoyi a parking lot din ciki ta Koma a zaune ta ga na'anna fu'ad Yana rungume da ita kiyi hakuri na'anna Allah ya karbi adduar ki ya sa kinga yayanki cikin koshin lpy meyasa Zaki dinga zubar da hawaye haka shima Yana sonki bazai Kuma taba daina sonki ba har abada shine abinda saadatu tace da baya sonki bazai bar nan ba bazai iya jurar ganin hawayenki ba shiyasa ya bar gidan nan.
Saadatu Zaki iya barin mahaifiyar ki ba tare da dalili ba aa bazan iya ba to wannan kadan ne akan irin son da uwa takeyiwa yayanta inason yayana murmushi saadatu tayi tace shima Yana sonki domin akanki har ciwon zuciyane dashi na sani shine abinda na'anna tace,wannan dalilin ne yasa ban kusancesa ba amma duk wani movement nasu Ina sane dashi har aurensa abinda ban sani ba shine kawai wadda zai aura mikewa na'anna tayi ta shiga cikin gida sai gata da key a hannunta tace muje yau komai zaixo karshe Ina bukatar in bawa yayana kulawar da suka rasa ta shekaru fita sukayi su duka a motar na'anna.
By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh.

YOU ARE READING
Mr&Mrs Fawaz
Romancethis story is about 5goods friends that can sacrifices their happiness for there beloving once.