Mr & Mrs Fawaz

18 1 0
                                    

Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9

By Ayshart sani

67.

Karfe tara da minti arba'in kowa ya halarci falon dakin na'anna saadatu ta shiga ta sanar da ita kowa Yana falo har su deen da iyayensu sai da aka sanar dasu suka halarta hakan ma yasa Fahad ma ya dawo gida bayan sun fito itada fu'ad ta zauna sai data karewa kowa kallo a gurin sannan ta kalli Fahad tace Dan uwanka banza yayi mata fu'ad ta kalla yace call your brother dakin ya dosa Yana zaune yana fama da yawa yace Kai ake jira kallonsa yayi yace kome xaa fada a fada ba dole sai Ina nan ba you can go kasa fita fu'ad yayi Yana mamakin halin yan'uwansa fita yake shirin Yi saadatu ta shigo yace Wai bazaixo ba baya bukatar Jin komai gyada Kai tayi tace jeka gamunan.

Kusa dashi taja ta tsaya tace Kai kadai ake jira fa yace nace ai bazani ba tace Kai min wannan alfarmar Dan Allah dago Kai yayi ya kalleta duk tayi wani abin tausayi mikewa yayi yace muje suka fita a kusa da Azeema ya zauna saadatu tana kusa da shi ganin kowa ita yake kallo tace nasan kowa anan Yana mamakin tafiya da nayi ba tareda na dawo ga yayana ba Amma inaso ku sani nayi hakanne Dan nemawa kaina mafita Amma yanxu Zan sanar daku dalilina na barin gidana da yayana a take ta fara kamar haka.

Labarin baya.

Ni sunana safiya ni bafulatana ce usul tareda mijina aliyu Wanda shima ya kasance bafulatani usul munyi aure ne auren soyayya duk da a lokacinmu ba wani sanin Abu akayi Wai shi soyayya ba munyi aurene duk da iyayensu basu so soyayyarmu ba a farko sunki amincewa da aurenmu Amma daga baya da sukaga abin ba sarki sai Allah Dan haka suka daura Mana aure Amma da sharadin baxamu zauna tareda su ba wannan shine hukuncin da suka yanke Mana Wanda maigidana yaki ya amince da hakan har sai dana goya masa baya akan na amince da duk inda zai kaini na amince Zan bisa hakan yasa muka tashi cikin dare muka harhade shanayenmu guda goma Sha shida da akuyoyinmu guda takwas haka mukayi sallama da iyayenmu muka baro adamawa muna keta dajujjuka in dare yayi mu yada zango a tafiyar hanya ba irin wahalar da ban Sha ba in yunwa tai yunwa sai musha tatsi nonon shanuwa musha a wannan bakar wahalar muka doso wani Dan gsri Wanda bafulatanai ne a cikinsu a nan muka zauna muka kwana 2 sannan aliyu ya siyar da tumakinmu Dan mu samu Yan kudade a hannunmu.

By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now