Mr & Mrs Fawaz

17 3 0
                                    

Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9

By Ayshart sani

34.

Kallonta sukayi ganin kallon da sukeyi Mata ne yasa tace shiyace na kaisa bandaki ma na fita banganku ba shine na kaisa,haushi da mamaki ya kama Fahad yace malam in zakayi magana kayi in bazakayi ba Kuma kowa ya kama gabansa Dan ma ana tausaya maka shine zaka wani dinga wani kallon mutane kamar hoto ,zamewa ya karayi ya kwanta ba tare da ya tankamusu ba azeema tace saadatu ya  tambayi wani abu ne,girgiza Kai kawai tayi tace aa Azeema tace ku Dan bamu guri Fahad da dama kaman jira yakeyi waje yayi kawai su deen suka Mara masa baya abdullahi ne yace bai kamata ka dinga saurin fushi akan abin nan ba Fahad may be munyi masa wani abinne Koma me mukai masa abinda yayi ai bai dace ba,kallonsa Azeema tayi tace yanxu abinda kayi kayi daidai mun hana idonmu bacci saboda Kai mun ki zama agurin aikinmu saboda Kai Amma yanxu ka farka kaki kayiwa kowa magana ciki har da danuwanka da yafi kowa damuwa da halin da kake ciki daga Kai yayi yace sanin halinda nake ciki da damuwa da halin da nake ciki ne yasa da kuka tashi fita kuka fita ku duka baku barmin ko mutum daya ba sai wannan yarinyar,yarinyar ma mace wadda ba muharrama ta ba komai xai faru ma ya faru in na tashi ko sai a sannan Azeema ta tabbatar da sunyi b daidai ba Kuma dole yaji haushi dan hska kakuri ta basa tare d fada masa abinda suka fita yi Azeema tace Amma Fahad baiji dadin abinda kayi ba yace ni ai dadi naji kun barni da mace a daki tana dariya tace nima bara nayi nan to Yana dariya yace am starving tana murmushi tace to lekawa tayi tace su shigo duk suka shigo Banda Fahad sai da ta fita tayi masa magana tukunna yayi tsaki ya shigo murmushi Azeema tayi tace tab lallai matanku sun shiga uku a zaune suke su duka saadatu gaba daya a takure take a cikinsu Zama Azeema tayi kusa da saadatu.

By Ayshart sani
Wattap@ayshartuh.

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now