Mr & Mrs Fawaz

20 4 0
                                    

Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9

By Ayshart sani

37.

A haka ta samu ta basa allurar bata cire butterfly din ba barinta tayi Yana kwance ko minti biyu baiyi ba bacci ya daukesa a gurin sai kawai ta rufeshi da bargo ta fita ta Koma dakinsu ta kwanta shigowar sadiya ta kalleta tace sis saada kin chanja yanxu bakya son yin aiki sai ki dinga pretending kamar bakisan komai d kikeyi ana lura dake ba tayi murmushi kawai bata ce komai ba kallonta sadiya tayi tace dama Ina so na tambayeki naga fatarki tayi wani fresh kin Kara kyau meye shirrin tana murmushi tace longrich shine sirrin meyene sadiya ta tambaya saadatu ta kara maimata Mata nace Miki longrich (better life better future).

Kallon mamaki sadiyan tayi mata tace me kenan tace wani company ne da yake siyar da magungunan natural products ba organic ba to shine yake siyar da man shafawa,sabulun wanka me har da body wash ga Kuma kayan gyara in and out sadiya komai d kika sani dai maza da Mata nima Dr Azeema ce ta hadani da ita lokacin da nayi accident dinnan da zan tafi gida sai ta bani daya Kare na tambayeta in da Zan samu sai ta number din matar sis Aysha sunan matar bara kema na baki in zaki iya siya sai ki siya in Kuma zakiyi reg ne in kin Mata magana dai zatayi Miki magana ga number din 07033158812/09075585318 (sis Aysha longrich).

Shine sunan da sadiya tayi saving number din dai dai lokacin Dr Azeema ta shigo gurinsu sis saada danxo Mana bayan sun Shiga a zaune suka samesa tace Yana bacci na fita fa kallonta yayi yace am not sleeping I just want to rest ne kawai gyada Kai saadatu tayi tace bara naje na dawo fita tayi ta Shiga gurin sadiya so nake naje emergency na dawo tace to kije Mana sai kin dawo aikuwa ta tarar d ma'aikatan suka Sha hira sannan ta dawo around eleven tana hawa suka hadu da Azeema zata tafi tace likita Baki tafi ba tace wlh sai yanxu.

By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh.

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now