Mr & Mrs Fawaz

17 5 0
                                    

Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9

By Ayshart sani

25.

Kiran wayar incharge saadatu tayi a wayarta ta sanar dashi Bata d lafiya da kwana 2 shiyasa Bata fito night ba yai mata fatan samun lafiya sannan ta Kira wadda suke duty tare ta sanar da ita bazata samu damar zuwa ba Dan batajin dadi kwana 2 nan sumasukayi mata fatan alkhairi sannan suka zauna suna maida magana ita da umma.
Dakin Fahad Fawaz ya shiga lokacin Fahad Yana aiki a system dinsa kallonsa yayi yace ya akayi bro dama akan maganar da kukayi dazu ne kunsan gidansu yarinyar ne Fahad a ransa yaji dadi yace anzo gurin wace yarinyar kenan yace saadatu take kowa yace au eh a can tarauni ne layin Yana kallon arewa 24 studio dinnan okk ni Ina ganin kar musa kanmu a harkar rayuwar wasu rayuwarmu ma kawai ta ishemu,murmushi Fahad yayi yace no bro ai mungama magana insha Allah zamuyi iya abinda zamu iya mu narwa Allah sauran,Dan suna bukatar taimako her father is dead they are with there mother she can't tolerate to see her children suffer that's why she help her study even that they are not wealthy but they pure in heart.

Yacesuna da tarbiya daidai gwargwado,tun Randa kuka hada ka fara sata kuka but she forget and forgive you me kake tunanin akanta cewar Fawaz da sauri Fahad yace I find my soul partner na samu matar aure I can't let you destroy your life better change your mind cewar Fawaz the time you trust them they destroy you just like wat that women did to dad murmushi Fahad yayi yace you are misunderstanding, any situation has its own destiny,not any destiny are the same bro try and understand I can't let you do that haka kawai yace tare da fita daga cikin dakin.

Wani ya Kira bayan ya Shiga dakinsa nan yai masa kwatance yace komai da komai nake so game dasu anything I mean any and every thing.

By Ayshart sani
Wattpad@Ayshartuh

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now