Mr & Mrs fawaz

6 2 0
                                    

Mr&Mrs Fawaz
❣❣❣❣❣❣
https://my.w.tt/2PpalXNbG0

By Ayshart sani

77.

Jin kalmar data fito daga bakin fawaz me yasa daddy kallon inda fawaz din yake kallo yace aliyu tabbas wannan Aliyu ne duk da girma ya fara kamashi Amma bazai taba manta kamanninsa ba fawaz da gaba daya ya kasa tantace halinda yake yace no no is a trick ba gaskiya bane kuka azeema ta fashd dashi Mai tsuma zuciya kallonta fawaz yayi yace zeema tell me that's not true is a trick tace no he's your dad wani jiri ne ya Debi fawaz da sauri saadatu ta rikesa tace ya fawaz what happened to you ya nuna Mata abbu da ke tahowa gurinsa yace saadatu baba nane tace yes he's your dad abbune fawaz wata irin runguma yayiwa mahaifin nasa Yana cewa why dad why do you leave us why do you go far away from us what do we do to you to make you do that shima cikin rungumar da yayiwa Dan nasa yace tayaya uba zai tsallake yayansa ya tafi ya barsu ko mahaifiyarku baa San ranta ta tafi ta barmu ba dole akayi Mata Wanda sai daga baya na gane hakan cikin rashin fahimta da Kuma sautin kukan azeema yace I don't get what your saying azeema cikin kuka tace fawaz my father is behind all what's happening to you guys.

Cikin rashin fahimta yace ban gane me kuke nufi ba Nan dai ta zauna ta kwashe labarin komai ta fada musu iya abinda ta sani  ya kalli baban nasa kwalla ta zubo masa ya Kuma kallon saadatu yace wait ba abinda ya sameki ko kallonsa tayi irin kallon tuhuma dinnan tace meya sameka Naga ka rame yace am asking you and you answering me with another question good for you wife azeema ce ta Mike ganin number din data kirata Tama dagawa tace good officer saura ogan barin Kira inji a inda zaa samesa tukunna Nan ta Kira number din abbanta sukayi magana take a gurin ta turawa officer address din inda zaa samu babanta tace abbu we can now go home zaayi arresting Abba da sauran gangs dinsa yau insha Allah.

Kallonta sukeyi cikin tausaya wa abbu yace azeema karki damu zaa San yanda zaayi Amma karki da kanki a ciki tace no abbu I can't forgive any one that betrayed me no matter who he is bazan yafe Masa ba Dan haka k can't forgive Him too gwanda ayi arresting dinsa Allah ne kadai yasan abinda ya aikata and he's my dad and I love him more than anything that's why am handing me to the cops.

Nan suka dauki hanyar gida ana zazzaune a falo ana jiran dawowae dady da fawaz da suka tafi Kai fake decument kowa ya halarta haka Suka Shiga cikin gidan a parking lot Suka tsaya duk Suka fito Suka doshi main falo abbu kallon gidan kawai yakeyi ganin babu abinda ya canja a gidan Sai gyara kawai d akeyiwa gidan akai akai da sallama suka Danna Kai dakin abbu ne kadai Bai Shiga ba Yana tsaye a kofar falon kowa Sai farin cikin ganin saadatu yakeyi har mama da ta Gane annabi ya kafu ta dawo hanya Sai alhmdl take furtawa itama saadatu na jikin naanna ta lafe abinta fawaz kuwa duk wani motsi na saadatu akan idonsa fawaz ya kalli naanna yace we have surprise for you tace menene yace bissimillah bawan Allah da sallama abbu ya Danna Kai cikin falon....

Ayshart sani.

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now