Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9By Ayshart sani
31.
Kallon Dr deen saadatu tayi tace to ita ta rasu ne sai Kuma ta tuna abinda azeema tace Mata wayar gari akayi baa ganta ba sai Kuma taji duk bataji dadin abinda ya faru ba mganar Dr deen ce ta dawo da ita daga tunanin da ta tafi,inda yace ba Wanda yasan halin da take ciki yanxu tana raye ko ta mutu sai Allah murmushin takaici saadatu tayi tace me yasa nkeji kamar tana raye,kamar na santa kamar na taba ganinta,shiru Deen yayi Yana mamakin maganganun saadatu haka ba Wanda ya Kara magana har suka isa gidansu saadatu ta fita tace to ya Deen n gode Allah ya bawa ya Fawaz lafiya yace ameen ki gaida umma ta juya t shiga gida shi Kuma ya juya Dan komawa shigarta ta tdda umma a zaune mariya tayi bacci a kusa da ummn t zauna tace sannu da gida umma tace sai yanxu nan t bawa umma labarin abinda yasata dadewa fatan alkhairi umman tayi musu,nan ta zauna tana cin abinci idonta ya ciko d kwalla umma t kllaeta sosai ta hasken farin wata Dan tabbatarwa ta dau torch light t haska ta sosai tace me Kuma y faru ko anyi Miki wani abinne a can inda kikaje tace aa umma kawai dai ki tayasu addua suna cikin wani hali cikin mamaki tace wane irin haki kenan daga Kai saadatu tayi tace ki dai tayasu addua umma Dan nima da adduar Zan tayasu unma tace to Allah ya basu mafita nan dai suka Dan taba hira sannan suka Koma dakunansu Dan kwanciya bacci.
By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh.
YOU ARE READING
Mr&Mrs Fawaz
Romancethis story is about 5goods friends that can sacrifices their happiness for there beloving once.