Mr & Mrs Fawaz

21 2 0
                                    

Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9

By Ayshart sani

68.

Kwanan mu uku a garin muka cigaba da tafiya kassncewar garin baiyi mana ba a wannan tafiyar ne nayi barin da bansan da cikin ba kwana 2 tsakanin barin da isowarmu garin nan aliyu sun hadu da mukhtar a lokacin baiyi aure ba bayan sanin halinda muke ciki yace shima Yana zaune ne tareda iyayensa to bazai iya cewa zai bamu gurin Zama ba Amma muje gidansu Wala Allah mahaifansa su taimaka bayan munje iyayensa sun karbemu hannu bibbiyu suka bamu daki sai dai shanayenmu da muka taho dasu har guda goma Sha shida Babu masaniyar inda zaa ajjesu hakan yasa mahaifin muktar ya bamu shawarar akwai wani kango dake bayan gidansu Mai xai hana mu karbi hayarsa mu zuba a ciki har Allah ya kawo Mana yadda zaayi haka muka amince da shawararsa kasancewarsa babba Amma fa da kyar aliyu ya amince Dan mutum ne me wuyar yarda da Dan Adam hska rayuwarsa take bayan munyi wanka mun shirya mahaifiyar mukhtar har abinci ta bamu a lokacin na sanar da ita halinda nake ciki Dan kuwa banida kowa a daidai wannan lokacin Banda ita, haka ta dafamin ruwan xafi nasha na sake wanke jikina ta bani magungunan irin na gargajiya dai dai da sutura nata a saka a wannan lokacin kasancewa kayan mu na Fulani washe gari na tashi da ciwo Wanda ba komai bane sanadin barin da nayine yasa min ciwon ciki bayan allurai da ruwa da aka sakamin asibiti muka dawo gida.

Kwanan mu hudu a gidan umma mahaifiyar mukhtar da mshaifinsa suka buksci mu sanar dasu dalilin barin mu daga gurin iyayenmu nzn muka sanar dasu komai sosai sun tausaya mana anan baba mahaifin muktar ya bamu shawara akan mu nemi gida madaidaici mu siya tunda Allah ya hore mana kadara mun yarda da shawararsa hakan yasa muka dau shanuwa biyu muka siyar muka hada da kudin tunkiyoyinmu muka siyi gida me daki biyu da bandaki da kitchen sai shaguna biyu a jikin gida a nan kusa da su umma bamuyi nisa ba sosai suka tayamu gyara gurin da zamuyi matsugunni.

A haka suka muka cigaba da zumunci Dan min samu iyaye muma aliyu Yana bin mukhtar kasuwa Wanda a nan suka hadu da alh.usman,alh.mahmoud da alh.nura tare sukeyi harkoki Dan dukansu yaron shagone a layin sosai suka fara zumunci Wanda sukan xo nan gidanmu kofar gida su yi hira abinsu inyi girki in aika musu.

By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now