Mr & Mrs fawaz

6 2 0
                                    

Mr&Mrs Fawaz
❣❣❣❣❣❣
https://my.w.tt/2PpalXNbG0

By Ayshart sani

83.

Rafeeq zo Nan zo Nan nace fa,why are you doing this mommy I can't allow you to catch me am my father's son daga shi sama akayi chak yes son you are your father's son and now you are with your father tell Mommy sorry yace dad what did I do to then? Karasowa saadatu tayi tace today I will cane you five stroke of cane yace eyy mommy am really sorry am living this house right away and go meet sajida so that you can't cane me tace a banza itama sajidan ai da nata dukan akanta dariya fawaz yayi yace kekam wifey bazaki kyale yarannan ba wai tace itama sajidan laifi tayi ai ta gudu gidan Iman gidan fa'iza yace ai deen yana sane ya kyaleta dan ta fada Masa abinda zakiyi Mata murmushi tayi tace dazu da zayyad yaxo gidannan bakaga yadda yadda ya birgeni ba halinsu daya Dana Amina da abdullahi yayi murmushi yace Wai me kike nufi ne Kam.

Daga gani anyi fama lokacin ana yara Dan da rafeeq da sajida da zaid da samira (yayan gidan Fahad) halinsu daya yace lallaima wifey Wai mune mukayi rashin Jin kenan tace ni dai bance ba kawai hasashe ne yace Zaki tantance Sai kin Kara Yan biyu tukunna tace wa ai nikam na gama in dai twins ne rafeeq da sajida ma fama nakeyi Sai dai ko azeema tunda ita ma Yusuf sunan babansa hassan kallonta yayi yace ita ai sirikinta ne hassan ba mijinta ba ke Kuma mijinki ne hassan din tace to ni dai na Gama twins insha Allah Dan su sajida ma da zasu koma gidan umma yadda zanyi wlh yace ta Gama dake ta Kama na jikoki no kema ki Dana bazaa gajiyar min da uwa ba wlh tace anji din tareda zunburo baki  kin tunamin ma azeema tace zata kawo su ruma su kwana 2 tace to Allah ya kawosu kace dai zanji jiki kawai yace eh tace suna tafiya Kam su sajida gida umma zasu suyi sati na Dan huta ai Mariya na nan yace okay ba damuwa jibine Kara shekara fa tace da aure ba yace yes zamuyi walima mu gayyci Yan uwa da abokan arziki yace kowa fa tace eh kowa har su abbu.nan aka fara shiri komai d komai cikin tsari akayi shi Nan dai Samira,fa'iza da Amira Suka tayasu aka shirya komai da komai cikin Jin dadi washe gari aka Sha shagali kamar ba gobe.

Ayshart sani

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now