Mr & Mrs Fawaz

17 5 0
                                    

Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9

By Ayshart sani

28.

Fawaz da Fahad twins ne Yaya ne a gurin alhaji aliyu mai nagge,bafulatani ne ya auri matarsa a can garinsu adamawa(membila) ita ma bafulatana ce Allah ya yiwa mahaifinsu Fawaz arxiki lokacin da aka haifesu zokiga murna da farinciki a gurin Yan uwa da abokan arxiki gidan nan shine asalinsu gidansu Fawaz,a yadda aka bamu labari ma fawaz, Fahad,abdillahi,deen duk tare akayi rainonsu nice suka girmeni da shekara kusan biyar Amma tare muka taso hakan yasa ni jumping aka min a sch saboda mu tafi tare,inada shekara hudu a duniya muka wayi gari an nemi mahaifiyar su Fahad din n rasa ba tare da mun San dalilinta na tafiyar ba munyi tambaya har mun gaji Wanda a lokacin daddy Wanda yake a matsayin mahaifinsu yanxu Yana tare dasu shi ga cigaba da kuka dasu daidai da makaranta komai da kika sani najin dadi tare akeyi Mana shi haka daddy ya dawo gidan bayan amincewar abbu babansu Fawaz haka suka dawo gidan da yarta momi wadda kwata kwata Bata kaunar su gani takeyi mijinta yana kashe musu kudi haka kawai Bata San itama arzikinsu take ci ba Dan Rabi da quartar dukiyar daddy tasu ce,nan Azeema ta kalli saadatu tace kinsan wani abin mamaki da tausayi girgiza Kai saadatu tayi tace aa Azeema tace Fawaz da Fahad suna da banbancin raayi dana zuciya Dan Fahad ya fi Fawaz hakuri Amma Fawaz yafi Fahad mutunci da girmama Dan Adam duk kankantarsa kuwa shiyasa muke mamakin halin ko inkula da yake Miki duk da dama dole bazaa ce kowa sai yayi maka a duniya ba,Fahad yafi Fawaz surutu in dai b kun Saba ba in zaku kwana a guri Fawaz bzai kulaka ba abu ba karshe kulafuci shiyasa har yanxu kulafucin mahaifiyar na damun Fawaz hakan ne sanadiyar ciwon zuciyar ya kamasa shiyasa baa San yawan Bata masa rai dan yanxu sai ki ganmu a asibiti Azeema tace kinga dalilin da yasa Fawaz bai damu da damuwar kowa ba sai tasa data abokansa ajiyar zuciya saadatu tayi.

By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now