Mr & Mrs Fawaz

31 4 0
                                    

Mr&Mrs Fawaz
❣❣❣❣❣❣

Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh
https://my.w.tt/2PpalXNbG0

14.

Haka azeema tasa saadatu a gaba tana kallo cikin tausayawa wayarta ce ta fara ringing dauka tayi stars dinta ne nan dai ta sanar dasu bazata iya fita ba yau dan tana da patient cikin rashin fahimta suka tambaye ta meke faruwa,bayani tayi musu briefly nan suma suka maida bike din nasu dan suma bazasu iya fita ba.

Tana zaune a gaban gado da system a gabanta suka shigo kallon gadon sukayi suka ga patient din zama sukayi akan kujerun dakin suna tambayarta garin ya hakan ta faru labari azeema ta hau tun daga farko har karshe tare da Nuna musu prescription din da aka rubuta dariya fawaz yayi yace haba Dr azeema do you really forget your cadre ya fada yana kallonta mika mata yayi yace read it very well karba tayi ta kuma gani frusemide 40mg start,artesunate 120mg @0,12&24hrs then iv PCM 600mg start what happen to your brain my friend see what they wrote for her and you go get it,she's just scared and may be she's  stress's alreeady that's why she faint and still unconscious.

You have to do something, give iv PCM 600mg start,iv promethazine 50mg start and iv 20% mannitol 250mg start and let her rest kawai,da murmushi a fuskarta tace you know what fawaz  I forget who I am that time,even after I read the prescription I can't be able to  recognised any drugs in my brain Dr deen dake zaune yace ki kara mata d iv N/saline 500mg shima sai a barta tai ta huta abinta,amma ni ina ganin kamar kar a bata mannitol dinnan ko kuwa Dr abdullahi yace that's what am thinking of,fawaz yace no Ku bata saboda actually akwai abinda ke damunta look at her condition kanta ma ya dau zafi so brain nata na bukatar hutu kunga sai a bata mannitol don ta wanke mata damuwar da take ciki fahad yace sure bro amma ina ganin a bata 100mls ko 150mls gudun kar yai mata yawa..

Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh

Mr&Mrs FawazWhere stories live. Discover now